assalamualaikum my question is why divorce is high in our society now
Anonymous Feb 4, 05:32 PM

assalamualaikum my question is why divorce is high in our society now 0

less talk about it
post

Replies

(21)
Jibril saeed Feb 4, 06:05 PM
neman daidadita Kai tsakanen mata da miji
reply 1
Rukaiya Muhammad Feb 4, 06:11 PM

su feminism and gender equality ba.lol
reply 0
Rukaiya Muhammad Feb 4, 06:20 PM
alot fa kuma dont think only a north ne kokuma ince musulmai kawai No!is everywhere ooo my sister abi na bro.the most things dakesa haka aganina are 1. imitating others meaning what so ever wasu keyi hardai on social media. try leaving a baby girl lifestyle you saw online. 2.equality 3.lack of respect,understanding and trust. and above all rashin ilimi da tarbiya shiyasa Our beloved Prophet Muhammad Rasulillah(S.A.W)yace kuxabawa yayanku uwa tagari itama mace tazabawa yayanta uba na gari saboda mey duk yaga abubu da dama dazasu addabe al'ummarsa.kuma walh duda wannan shegen bidi'ar da ake tabkawa wajen aure wai adole anwaye ko.hmmm Allah ya ganar damu yakuma qara shiryamu.
reply 5
Zahra Haladu Feb 4, 07:54 PM
Uhmmm Abubuwa da yawa fa suna jawo saki To m is tunfarkon yadda aka name auren ne koh yadda akayi aure bahaushe yana cewa (tun ran gini tun ran zage) Rashin bin qa'idan koh hanyoyi wajan zaban irin mijin da ya kamata a bawa aura koh matar da ya kamata a aura shine yake kawowa saki And manzon Allah (S.A.W)ya ce idan a kazo neman auren yayan kuma kun yadda da Addinin sa Tarbiyyar sa Da bi'un sa Da Nagartar sa manzon Allah S.A.W ya ce idan kuka hana shi to zaku haifar da fasadi a cikin kasa 1 kokarin dai dai ta kai tsakanin maji da mata 2 Rashin girmama juna 3 Rashin godiya 4 Rashin bin umarnin miji 5 Rashin ilimin Addini 6 Rashin yadda da Juna trust zargi 7 Rashin tsafta kazanta 8 Rashin sanin ya kamata 9 Rashin girmama iyayen juna 10 Rashin sanin Hakkin juna Allah ya sa mu dace Ameen may Allah Azzawajallah chose us the right spouse Ameen
reply 2
Anonymous #2 Feb 4, 08:02 PM
Barin Allah yayin courtship,Karya.Rashin zama a fahimtar da juna,Aure ba dan Allah ba.
reply 1
Rukaiya Muhammad Feb 4, 09:09 PM

dan uwa walh ugly things dake faruwa is very extreme, wasu fa akan dinner sai sunemi fasa aure kokuma matan suje su aikata zina dandai kawai susamu kudi suyi bidia ranar aurensu dan sunga wasu a social media sunyi the question is do they know the length they reach saboda suyi har duniya sugani?we really need to wise up ooo?karmubar son duniya yakaimu ya baro thinking wayewane.Allah ya qara bamu ikon aiki da gaskiya yakuma tsaremu da sharrin zuciya dana zamani Amin.
reply 3
Anonymous #1 Feb 4, 09:31 PM

Ai da yawa basa ganewa ne, I don't is it from the upbringing, limited islamic knowledge, or influence of social Media, alot of things we see on social media are fake, fake life, some people especially the ladies am sorry to say this handover their life and affairs on Social media, whatever they read or see they try to imitate without thinking the consequences of it towards their lifes, this are pandemic ransacking our society that is why the so-called Feminists are getting fans everyday may Allah protect us and our Ummah, jazaki Allah bilkhair, may Allah makes upright always
reply 2
Jibril saeed Feb 5, 01:01 AM
Ahjummaah Feb 5, 05:44 AM
1-Muna mancewa dacewa aure ibada ne 2-Aure badan Allah 3-Rashin sanin abunda mukeso wato abunda zai bamu peace of mind 4-Rashin fahimtar juna 5-Selfishness 6-Rashin sanin ilimin zaman aure 7-Muna bin son zuciyar mu wurin neman aure (wato sabama ubangiji mu) 8-Rashin sauke hakkin juna 9-Rashin tsoron Allah 10-Rashin addua Allah yasa mudace
reply 1
Baffancy Feb 5, 01:25 PM
Shortly karya ce tayi yawa both maza d mata....
reply 0
Muhammad najib Feb 5, 04:56 PM
rashin sanin ilimin aure da kuma kin dauka cewa aure ibada ne
reply 0
Mai Nama Kano Feb 6, 12:25 PM
Doguwar magana gareni a wannan
reply 0
Alma Feb 6, 05:44 PM
it’s simple, people marry for the wrong reasons and are attracted to the glits
reply 0
Nanamimi Feb 10, 12:56 PM
lack of Islamic knowledge on marriage.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage