Yau naga abin mamaki.
Abu-Bakr Jan 13, 09:19 PM

Yau naga abin mamaki. 0

Wata bakuwar budurwa mukayi a gidan neighbor dinmu kawai yau wani yaxo ya aika Wai akirata tana fito ta kalle shi sama da kasa tace waya aikoka 🙄🙄 malaminka kawai yakasa magana gsky nagi mai ba Dadi ya gama Tara courage yaxo wurinta Amma tana tambayanshi waya aiko shi kujimin wannan yarinya
post

Replies

(20)
Anonymous #1 Jan 13, 09:26 PM
Ahh to ae ni ban ga abun mamaki ba anan daga tambaya 🤣🤣 amma anya na miji ne
reply 1
Anonymous #2 Jan 13, 10:44 PM
ruwa ba tsaran kwando bane, da yaje wajen dai dai shi class dinsu daya da ba haka ba, tunda maza sun dage se yayan masu kudi yan uwan yan gayu ai basu gama ganin wulakanci ba.
reply 3
Mimie Jan 13, 10:48 PM
Allah sarki
reply 1
Muhammad najib Jan 14, 07:16 AM
To ai bayani zai yi in har Yana da courage din
reply 1
Abu-Bakr Jan 14, 08:17 AM

malaminka yakasa cewa komai abin yadade yana bani dariya
reply 1
Abu-Bakr Jan 14, 08:18 AM

sosai ma ai Ina zaiyi 30 da wani abu ma a shekaru
reply 1
Abu-Bakr Jan 14, 08:18 AM

abin tausayi abin dariya
reply 1
Zahra Haladu Jan 14, 08:42 AM

Allah sarki abun tausayi abun dariya🤣but maybe Kworjini ta masa that's why ya kasa magana
reply 0
Mimie Jan 14, 09:28 AM

Gaskiya dai abin tausayi ne
reply 0
Anonymous #2 Jan 14, 09:36 AM

eh mana ai kwarya tabi kwarya akeyi, masu kudi sun dena auren talakawa se yan uwan su masu kudi masu mulki, mu kuma sedai mu karanta irin hakan a littafi ko mu gani a movies
reply 0
Anonymous #3 Jan 14, 09:46 AM

waye beson yaje inda zeji dadi? matan yanxu ba masu kudin suke nema ba? in kaje neman budurwa koda iyayenta talakawa ne Indai kai bakada kudi to wahalar banza kake. yanxu ma matan talakawan sunfi matan masu kudin yin wulakanci ai
reply 0
Abu-Bakr Jan 14, 10:45 AM
Anonymous #4 Jan 14, 11:47 AM

That's a warning to men. Idan yarinya tabar gidan iyayen ta zuwa wani gidan masu hali, kada ka kuskura ka kulata idan baka da kudi.
reply 0
Zarah fateh Jan 14, 06:32 PM
Allah sarki😂
reply 0
Maryamlabeeba Jan 17, 05:35 AM
Wasu basa kyautawa wlhy,kayi welcoming mutum da fara”ah da kyautatawa,if cewa yayi yanaso kika bashi hkri ai bakiyi lefi ba,amme meye na kallonsa sama da kasa,Wasu akwai Attitude na banza
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage