Wai shin menene yake sa matan aure aikata zina da karuwanci? Ina mafita?
My thoughts 1 zuwa 2 ne na farko maybe mazan ne basa gamsar dasu da yawa maza maybe 50% out of hundred suke gamsar da matan su majority maza idan suka ji bakatar su ta biya shikenan they don’t care about their wives is she satisfied or not no yana gamawa zai juya mata baya sai kace ita ba mutum ba 🙄
2nd su kuma matan babbar matsalar zuciyar su ta kekashe ba tsoron Allah a tare dasu, while wasu kuma rashi da talauci ne ke fitar dasu. Allah ya kara mana tsoron sa ya kuma tsare mana imanin mu amin.
Are you saying women do infidelity? even if they do its very rare so i think this question should be about men.
Gaskiya men do it 10 times more than women.
True
Yes ni ma ina tunani its all about being satisfied with her husband emotionally and sexually idan ba haka ba shi ne zata fita waje neman wani ai
Is a Disaster
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment