A ra'ayin ki/ka a soke lefe ko a'a. Ni nawa ra'ayin yafi ga a soke kawai.
ok
Seeyermerh ko muma zamu rufa ma juna asiri ne😄
hhh Tom ai ni ban ce ba lefe bah 😹😹😹idan zaka iya lefe bismillah😹😹😹
wlh kuwa su suke hana ma yin auren
to idan ba a sokeba matan kwantai xasi yanxu maxa tsada muke
haabaaaaa kawu or anty sorry ama u just have to bring d lefe ooooo, i can nova ask u to forget dat very important business 😂 dat can neva be me ooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooo. YES TO LEFE nd YES TO KAYAN DAKI, YES TO a happy nd fulfilled married life INSHA ALLAH☺️
😳😳
ki bari kawai ayi sunna
Ba komai sai mu raya gadon iyaye 😄. Ayi lefen.
Akwati nawa?
hhhh Tom shknn k yarda zaka iya 😹😹😹😹😹
yaya, wlh i no do😂😂, jst close ya eye ka ji, ba mai yawa ba jst 4-5 sets of boxes 🙈🙈
Eh guda nawa
hhhhh gudanawa akeyi 😹😹😹6 sama koh hhhhhh😹😹😹😹😹
ka ce?🤔
Ai asoke shine solution kawai tunda ba wajibi bane
Har mata sun kalle ka
kema din kenan
Toh shikenan a barshi a soke lefe, mene ne tukucin da zaka bawa yarinyar data yarda zata aure ka, zata rufamaka asiri, bayan nan Duk kayan dakin da iyayenta zasu tsiyo su kawo maka shima kenan a soke sa kenan tunda za a soke lefen ?
Inason nayi aure Amman tunanin wasu abubuwan ke dakatar dani
Gaskiya kan
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment