Dec 27, 07:16 PM

TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE

A ra'ayin ki/ka a soke lefe ko a'a. Ni nawa ra'ayin yafi ga a soke kawai.

Replies

(95)
Dec 27, 11:26 PM
maza suyi kayan daki, mata suyi lefe.
Dec 28, 01:16 AM
Starrr Dec 27, 09:59 PM

A soke lefe maza su yi kayan daki, after all its their house. And some use lefe as excuse not to clothe their wives after marriage. Wani har ta tsufa kayan da zai dinka mata zasu kirgu a yatsun hannu

0
Kai😲 Haba tsufa😲 Ko daga dinkin anko kinsan maganan ba haka bane
Dec 28, 01:18 AM
Abba Sadiq Dec 27, 11:26 PM

da munbi yadda Addini yakeso na tabbatar da wannan bai zama muhawara ba

0
Shine gaskiya maganar
Dec 28, 01:19 AM
Maryam Sulaiman Dec 27, 10:04 PM

No lefe no kayan daki equation balanced 😁😁😁

1
Shikenan
Dec 28, 01:34 AM
Pharida Dec 27, 08:00 PM
Gaskiya ina chikin masu goyon baya Namiji ya gyara gidan shi,gidan macce su mata kayan sawa,idan miji yana da zarafi ya mata lefe ya ajiye mata gidanta haka iyayen mata idan suna da zarafi su ce zasu [...] Gaskiya ina chikin masu goyon baya Namiji ya gyara gidan shi,gidan macce su mata kayan sawa,idan miji yana da zarafi ya mata lefe ya ajiye mata gidanta haka iyayen mata idan suna da zarafi su ce zasu saka ma yar su kayan gida wannan ya zamana abu ne na gatan che ko badangarchi ba wai sbd dole ba Idan wannan tsarin ya yuyu za ku ga an samu sauki matsalolin da ake samu daga bangaren families har zuwa gidan auren ma bcoz wasu matsalolin su kan samo tushe daga wayan nan Al'adun
1
Haka ne
Dec 28, 02:17 AM
Anonymous #1 Dec 28, 01:16 AM

Kai😲 Haba tsufa😲 Ko daga dinkin anko kinsan maganan ba haka bane

1
Nawa ne suke yarda su yi dinkin ankon? Wallahi wani haushin lefen ba ya taba barin shi ya yi ma matar shi sutura
Dec 28, 06:07 AM
anan dae ba zance komai don mgnr magabata ce
Dec 28, 06:44 AM
Anonymous #2 Dec 28, 02:17 AM

Nawa ne suke yarda su yi dinkin ankon? Wallahi wani haushin lefen ba ya taba barin shi ya yi ma matar shi sutura

2
Toh ya kashe kudi a lefe dole yaji haushin anko. Da ba lefe zaiyi anko tunda duk Karin sutura ne ma matan shi.
Dec 28, 06:45 AM
Dr A A Dec 28, 06:07 AM

anan dae ba zance komai don mgnr magabata ce

1
Haka ne
Dec 28, 07:08 AM
Murjanatu Umar Dec 27, 08:55 PM

A soke kawai

1
seee yar murja tace a soko anya murjanatu 😂😂😂
Dec 28, 07:44 AM
Anonymous #1 Dec 27, 09:21 PM

Anya kuwa

1
inshallah
Dec 28, 08:00 AM
who did i offend na😂 team lefe dole ooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooo all d way chab sai d akazo kai na noooooooooooooooooo
Dec 28, 08:06 AM
Khadeejert Dec 28, 08:00 AM

who did i offend na😂 team lefe dole ooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooo all d way chab sai d akazo kai na noooooooooooooooooo

0
Yar Khadeejert you didn't offend anyone. I thought you will say I should forget about lefe. 🤣🤣
Dec 28, 08:07 AM
Dr A A Dec 28, 07:08 AM

seee yar murja tace a soko anya murjanatu 😂😂😂

0
🤣🤣🤣 Yimata uzuri wata Kila har zuciyan ta take fada
Dec 28, 08:30 AM
Anonymous #1 Dec 28, 08:07 AM

🤣🤣🤣 Yimata uzuri wata Kila har zuciyan ta take fada

0
to Allah ya sa yar murja 😂
Dec 28, 08:32 AM
wlh wanga kayan lefe ya tsayamin a rai gaba daya shi ya hanani aure wannan shekarar...Amma tunda anyi haka duk wacce ta shirya yafe min kayan lefe ya fito muyi auren mu kawai nan d February
Dec 28, 10:19 AM
kar a soke lefe saboda babu mahinmanci kenan maza na iskanci ahaka sunyi lefe bale ace yau an soke A,a wlh kayi saboda kasan mahinmancin auren
Dec 28, 08:41 PM
Baffancy Dec 28, 08:32 AM

wlh wanga kayan lefe ya tsayamin a rai gaba daya shi ya hanani aure wannan shekarar...Amma tunda anyi haka duk wacce ta shirya yafe min kayan lefe ya fito muyi auren mu kawai nan d February

0
hhhh ga murja ai tace a soke 😹😹😹
Dec 28, 09:40 PM
Seeyermerh Dec 28, 08:41 PM

hhhh ga murja ai tace a soke 😹😹😹

0
shikenan kawai tazo mu hadu mu hade mu rufawa juna asiri🤣🤣🤣
Dec 28, 10:11 PM
Baffancy Dec 28, 09:40 PM

shikenan kawai tazo mu hadu mu hade mu rufawa juna asiri🤣🤣🤣

0
Masha Allah abu yayi 😄
Dec 29, 01:03 AM
Baffancy Dec 28, 08:32 AM

wlh wanga kayan lefe ya tsayamin a rai gaba daya shi ya hanani aure wannan shekarar...Amma tunda anyi haka duk wacce ta shirya yafe min kayan lefe ya fito muyi auren mu kawai nan d February

0
Kai zaka yi kayan daki ko malam Baffa?
Dec 29, 01:06 AM
Anonymous #1 Dec 28, 06:44 AM

Toh ya kashe kudi a lefe dole yaji haushin anko. Da ba lefe zaiyi anko tunda duk Karin sutura ne ma matan shi.

1
Magana ta ta fito ko bata fito ba.?
Dec 29, 05:47 AM
Anonymous #2 Dec 29, 01:06 AM

Magana ta ta fito ko bata fito ba.?

0
Idan ba lefe ba zai ki yin anko ba
Dec 29, 07:30 AM
Baffancy Dec 28, 09:40 PM

shikenan kawai tazo mu hadu mu hade mu rufawa juna asiri🤣🤣🤣

0
hhhh gaskia dai
Dec 29, 08:54 AM
Anonymous #1 Dec 29, 05:47 AM

Idan ba lefe ba zai ki yin anko ba

0
Toh me nace tun daga farko? Kunyar ma ta rika saka kayan da ta taho dasu daga gida kadai ya ishe shi in dai ya san kunya kuma yana da sauran imani. Amma wani sai yayi shekaru ashirin a yana bragging da "Ai kina da lefe", naga irin cases din nan ya fi a kirga
×