Dear feature wife ki bayyanamin kanki Dan Allah wallahi na gaji da wannan rayuwar gaurantakar hak
itama tana missing dinka fah😊lkc xai bayyana ta insha'Allah
to Allah y kawo ta kwana kusa
A kara hakuri a cigaba da addu'a ita ma tanan tana jiranka Allah ya bayyanata da alkari Allah de ya hada mu da nagari
Gaskiya kam 😅
Ameen s ameen 😭😭🤲🤲
Ameen
no be so
I'm tired of people writing future as feature Wallahi, poster future ake cewa
aifa feature 🤔🤔
u no get joy oo😂
might be typo na
dear future husband ka Bai Yana kan kan😅 even is to de pray
It's annoying
They always do that
Kila mistake ko kuma sabo😅
ok Ina godiya kinsan typing error
Probably
You're welcome 🙂
may be tana can islamiyya tana Karo muku karatu
kamar dazun nagan wani yana zirga zirga bakin kofar gidan ku bai san hanyar shiga ba kilama ko shine bawan allah sae nema yake
sossai
Gani….saura inji anche
😂😂
yes na
ah to kuma hwarida abun alkhairi ya sanu ne zanuce fatan muyi fatan alkhairi
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment