Tambaya
Baffancy Dec 25, 06:51 PM

Tambaya 1

Fadi kalma daya tilo wacce idan an fadeta kake tunawa d masoyinki ko masoyiyarka Wanda ake tare ko Wanda aka rabu
post

Replies

(102)
Saudat Mansur Dec 25, 09:50 PM

Nifa munyi fada dakai
reply 0
Baffancy Dec 25, 09:51 PM

ok karki damu idan zan miki amma ban sani ba ko taya zaku hadu 🤔🤔🤔 shima zai ajiye miki number shi kawai....
reply 0
Baffancy Dec 25, 09:52 PM

innalillahi yau Ina na kama shalele me ya faru kuma
reply 0
Baffancy Dec 25, 09:53 PM

Dr qur'ani kaima zamu biyo ka d gudun walkiya
reply 0
Zahrau haladu Dec 25, 10:03 PM

To ba komai duk lokacin da ka tashi hadawa ina kusa mai dalilin aure Amma fa ina da sharadi idan ba aure ne zai kawo shi to kar ma a hada
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:06 PM

🤣🤣🤣🤣 wato nine m mai dalilin auren m kenan to wlh saikin fadamin nawa n hada
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:08 PM
Deleted

kaji wata itama kamar batayi... to ki sani ita soyayya kamar layin markade take indai tazo kanki to sai an markada miki
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:09 PM

Dan Allah wai ni me nayi ne....Dan Allah kiyi hakuri kinji😭😭
reply 0
Fadila Umar Dec 25, 10:09 PM
Baffancy Dec 25, 10:10 PM
Zahrau haladu Dec 25, 10:13 PM

Eh mana gashi zaka fara a kaina kuma ma yawa sani ko ka taba hadawa🤣
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:15 PM

To na fasa😎😎😎 daga yau na daina magana sbd naga shalele tayi fushi dani
reply 1
Zahrau haladu Dec 25, 10:19 PM

Shalele a mishi hakuri a kulashi a janye fadan ba don halin shi ba
reply 0
Anonymous #1 Dec 25, 10:21 PM
wahala for us wey no get masoyi😂
reply 1
Baffancy Dec 25, 10:24 PM

kaiiii karka kara harda ni fa a ciki
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:24 PM

😭😭😭😭😭
reply 0
Anonymous #1 Dec 25, 10:27 PM

wato dai u just want to see d singles here😂
reply 0
Dr A A Dec 25, 10:33 PM

to shikenan kawai haufa to haufa haufa haufa haufa🌚
reply 0
Dr A A Dec 25, 10:34 PM

malan ba tanan ba nake nupi ba 🌚
reply 0
Anonymous #1 Dec 25, 10:34 PM

we no like see finish😂
reply 0
Dr A A Dec 25, 10:35 PM

harda wallahi🤔
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:35 PM

to me kakeso kace kaima number kake so
reply 0
Dr A A Dec 25, 10:36 PM

Allah sarki amma gsky nayi mamaki nikan sosai kuma
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:36 PM

kaga kabar bawar Allah t sarara kaji
reply 0
Zahrau haladu Dec 25, 10:39 PM

Ohhhhni zaratu ban San miye damuwan ku ba
reply 0
Nameer Dec 25, 10:41 PM
Ka rabu da mahaifiyanka ma bare ni? Har abada i will never forget this wallahi.
reply 1
Dr A A Dec 25, 10:42 PM

no kin gane a wannan zamani gsky abune mai matukar ban mamki ka samu mace da bata dating sai dai idan ta canzawa abun suna ko tana ganin kamat ba dating ne take ba (abota ) kin san akwai masu irin haka tace ai ita bata soyayya sai ka ganta taba waya da wani ko tana tsayawa da wani ko irin balai chary en nan caring dai haka idan ka tambaya sae tace abokinta ne ita ba soyayya suke ba
reply 1
Baffancy Dec 25, 10:43 PM

kinga zai tura miki number shi yanxu saiki kirashi
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:45 PM

Allah sarki aboki ka shigo kenan...wai Dan Allah Ina ka tafine Allah yasa dai lfy
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
I need Advice Advice
Complains General