Dec 25, 06:51 PM

Tambaya

Fadi kalma daya tilo wacce idan an fadeta kake tunawa d masoyinki ko masoyiyarka Wanda ake tare ko Wanda aka rabu

Replies

(102)
Dec 25, 11:00 PM
User -} Dec 25, 10:50 PM

Na shigofa. na danyi karamin tafiya ne. ya gida?

0
Allah sarki sannu da zuw y hanya
Dec 25, 11:02 PM
User -} Dec 25, 11:00 PM

Allah sarki sannu da zuw y hanya

0
Hanya lafeeya lau Alhamdulillah.
Dec 25, 11:06 PM
User -} Dec 25, 10:59 PM

ohhh ni wae kae neye danuwanka ne idan zab tura nata number ba zabyi shawara sa kaine koya?

0
🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Doc wlh kana bani dariya Ina d kunya sbd ni Dan fulani ne amma bana d tsoro akan abinda zuciyata take so
Dec 25, 11:07 PM
User -} Dec 25, 10:55 PM
🤣🤣🤣🤣 Allah sarki Doc to ba komai ni ai yaro ne am not ready for love know that's why bazan tambayi number ba amma kamar yanda kake ganin zaka iya tambaya haka nima sbd baka sanni b ban san[...] 🤣🤣🤣🤣 Allah sarki Doc to ba komai ni ai yaro ne am not ready for love know that's why bazan tambayi number ba amma kamar yanda kake ganin zaka iya tambaya haka nima sbd baka sanni b ban sanka b duk anan muka hadu sai dai ayi maganar baki....baki kuwa marar shi ake kurewa
0
ok sir
Dec 25, 11:20 PM
User -} Dec 25, 10:42 PM
no kin gane a wannan zamani gsky abune mai matukar ban mamki ka samu mace da bata dating sai dai idan ta canzawa abun suna ko tana ganin kamat ba dating ne take ba (abota ) kin san akwai masu irin hak[...] no kin gane a wannan zamani gsky abune mai matukar ban mamki ka samu mace da bata dating sai dai idan ta canzawa abun suna ko tana ganin kamat ba dating ne take ba (abota ) kin san akwai masu irin haka tace ai ita bata soyayya sai ka ganta taba waya da wani ko tana tsayawa da wani ko irin balai chary en nan caring dai haka idan ka tambaya sae tace abokinta ne ita ba soyayya suke ba
1
Yass I know hakane kai ma ka fadi gaskiya and ina da friends maza but wallah bana tunanin ina wata Alaqa da su data wuche friendship but kasan mutane koh ya da yadda yake maybe yadda na dauka ba haka ya dauka ba Kuma ina fadama duk wanda nasan in abota da shi ka tsaya a matsayinka idan ka wuce ba ruwana kar inji ana ai kin cuce ni and Kuma maganar gaskiya idan na fahimci mutum ba aure ne ya kawo shi ba rabuwa nake dashi Allah ya sani bana so a yaudare ni Nima bana so nayi so ban da saurayin da ya Dade har ya fadamun wata Kalma da zan iya tunawa da ita
Dec 25, 11:33 PM
Comment has been deleted
Sannu wai miyasa kake aran bakin sa kake ci masa albasa ne?
Dec 25, 11:45 PM
Comment has been deleted
ok to ki goge zan kiraki
Dec 26, 05:34 AM
User -} Dec 25, 11:20 PM
Yass I know hakane kai ma ka fadi gaskiya and ina da friends maza but wallah bana tunanin ina wata Alaqa da su data wuche friendship but kasan mutane koh ya da yadda yake maybe yadda na dauka ba haka [...] Yass I know hakane kai ma ka fadi gaskiya and ina da friends maza but wallah bana tunanin ina wata Alaqa da su data wuche friendship but kasan mutane koh ya da yadda yake maybe yadda na dauka ba haka ya dauka ba Kuma ina fadama duk wanda nasan in abota da shi ka tsaya a matsayinka idan ka wuce ba ruwana kar inji ana ai kin cuce ni and Kuma maganar gaskiya idan na fahimci mutum ba aure ne ya kawo shi ba rabuwa nake dashi Allah ya sani bana so a yaudare ni Nima bana so nayi so ban da saurayin da ya Dade har ya fadamun wata Kalma da zan iya tunawa da ita
0
wannan shine ✨
Dec 26, 11:03 AM
honey🍯😂😂💔shegiya soyayyah ta Maida ni kamar karamib yaro fah 😂
Dec 26, 12:23 PM
User -} Dec 25, 10:19 PM

Shalele a mishi hakuri a kulashi a janye fadan ba don halin shi ba

0
😂 Tunda kinsa Baki na hkr
Dec 26, 12:24 PM
User -} Dec 26, 12:23 PM

😂 Tunda kinsa Baki na hkr

0
To Wai ni Dan Allah me nayi
Dec 26, 12:24 PM
User -} Dec 25, 10:09 PM

Dan Allah wai ni me nayi ne....Dan Allah kiyi hakuri kinji😭😭

0
Na hkr☺️
Dec 26, 12:27 PM
User -} Dec 26, 12:24 PM

Na hkr☺️

0
ni kan yau naga t kaina yanxu sbd Allah Daman ana kama mutum d laifin d bai sani b
Dec 26, 02:08 PM
koh 😹
Dec 26, 02:23 PM
kwakwa head😂
Dec 26, 06:33 PM
injustice 😂
Dec 28, 01:52 PM
Comment has been deleted
All ears,Ina jinka
Dec 28, 04:42 PM
Comment has been deleted
ok badamuwa
Jan 29, 08:36 PM
oxygen in my life
Feb 16, 10:13 PM
Khair INSHA ALLAH
Mar 19, 04:44 PM
baby am
Apr 20, 10:38 AM
Yau NE ko watarana
May 4, 10:06 AM
Nobody
May 30, 12:25 AM
Sunanshi har gobe indai za'a kira sena tuna shi Alkhairin Allah yakai gareshi duk inda yake🙏🙏
Jun 10, 01:55 PM
bazan taba manta wannan kalmarba wato dan Kara kadan wato da zan baku labarin wannan kalmar dasai kowa daga cikinku yayi dariya sosaii
×