What's your story
noooo
run oo
be calming down ๐
online dating na scam ๐ ๐
not all dachi ne wane lokachi
๐ท
search google to ๐๐๐
amma wane gari kike muji idan zamu iya wani abu akai ๐
Hmmm Allah dai yasa soyayyar da mukayi ta zama kaffara Allah ya hadamu da mazaje nagari but itโs sad so heart breaking ๐ฉ
miye ake nufi da online dating ?
๐๐ I tried nd still working we have spent almost 2yrs together and we never see each other
wow that's so great
I never had
we started on Snapchat then we moved to WhatsApp
but we later met and kuma Anzo anyi mgn auren mu๐
๐
uhmm
Yes. It was a sweet one as it lasted. You never could know you can love a person you haven't met that much. He's the sweetest, loved him but lokacin har da yarinta lol.
Hmmm I don see shege the girl only call me when she need card
Ameen ๐ฉ
Toh ko zamu gwadane ๐
I dated a catfish for 2 years. Nayi nayi mu hadu ya qi, har karya ya taba yi min a kan gashi a hanyar zuwa garin mu shi da maman amma a karshe yace ai ya koma. Har sai da na gaji na hakura da relationship din. Na zo na hadu da asalin mai hoton da ya tura min da sunan shi ne. Ban taba challenging din shi ba, na bar shi da fitowar rana da faduwar ta
๐๐๐๐
eh mana mufa we are here to help ๐
Naam banji ba fa๐
kayya๐
tofa an girma ynx su teema๐
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment