Dan allah ina neman shawara yan uwa
Anonymous Dec 19, 03:30 PM

Dan allah ina neman shawara yan uwa 2

Na kasance ban taba soyayya ba sai gashi yanzu kawai naji zuciyata tana bani shawarar hakan to amma kuma na kasance mutum mai tsoro shine nake neman shawarar ku ko Allah zaisa in samu wasu kalmomi na kwarin guiwar tunkarar wacce nake so in....🙏🙏
post

Replies

(89)
Dan Gwangwan Dec 20, 03:06 AM
o
reply 0
Anonymous #2 Dec 20, 03:06 AM
o
reply 0
Anonymous #2 Dec 20, 03:06 AM
o o
reply 0
Anonymous #2 Dec 20, 03:06 AM
o
reply 0
Anonymous #2 Dec 20, 03:06 AM
o
reply 0
Anonymous #2 Dec 20, 03:06 AM
o
reply 0
Nyla Aliyu Dec 20, 04:38 AM

No, how would I ?
reply 0
Yazeed Dec 20, 05:08 AM

07030133237
reply 0
Nyla Aliyu Dec 20, 07:29 AM

Noted
reply 0
Seeyermerh Dec 20, 07:52 AM
Anya kuwa akwae wanda bai taba soyayya ba kuwa😹😹Tom shknn idan kaga ka samu wacce kake so hankalinka ya kwanta da ita kawae sai ku daidaita idan kaje ka nuna mata friendship zakuyi kaso duk abunda takeso bayan like 4month kasan kun shaku batai maka musu ba sai kace sonta kakeyi ai d kunya taki amincewa
reply 2
Anonymous Dec 20, 08:28 AM

Masha Allah abu ya hadu kenan
reply 0
Nyla Aliyu Dec 20, 08:35 AM

Mene ya hadu, lol
reply 1
Anonymous Dec 20, 08:37 AM

ah gani nayi har an ajiye number
reply 0
Nyla Aliyu Dec 20, 08:40 AM

Maybe ya ajiye ne for confirmation
reply 0
Anonymous #1 Dec 20, 08:41 AM

kaima kana bukatar erin wannan shawarar ae😂
reply 1
Anonymous Dec 20, 08:43 AM

🤣🤣🤣🤣🤣🤣 eh gsky ne
reply 0
Nyla Aliyu Dec 20, 08:48 AM
Anonymous Dec 20, 08:50 AM

Amma fa zanji dd in hkn t faru
reply 0
Nyla Aliyu Dec 20, 08:51 AM

Nikam dai bangane Inda ka dosa ba😂
reply 0
Anonymous Dec 20, 08:53 AM

Tam ai shikenan ni nayi nan.....🏃🏃bari nima in tafi neman tawa
reply 0
Nyla Aliyu Dec 20, 09:05 AM

Meysa zaka gudu, daga fadan gaskia
reply 0
Anonymous Dec 20, 09:16 AM

ah mu kawai addu'ar mu Allah y tabbatar
reply 0
Nyla Aliyu Dec 20, 09:29 AM
Abu-Bakr Dec 20, 10:36 AM

wlh fa kasan mata nada wuyan sha,ani saiyasa Amma very soon
reply 1
Mai Nama Kano Feb 11, 10:50 PM

yawanci zance ne kawai, mu we Don do am and even marry oo
reply 0
Muhammad inuwa dalhatu Jun 10, 01:53 PM
abkn mata haka suke suna da kwarjini kafinka fara soyayyah dasu dole sai kaji nauyi da kunyi koya yake Amma saii dai nawani yafi nawani Kai dai kawaii katunkari duk wacce kakeso babu wata matsala kaima zaka saba
reply 0

Related Posts


Trending

why is it too hard to find true love Relationship
I only prefer girls older than 25 for marriage, whats your opinion? Relationship
Men what's your dream woman like ? Marriage
How and when ake ZAKKAN fidda kai? Religion
need more light on Abortion during ramadan Religion
(Inter tribal marriage) A Christian Yoruba lady marrying a Muslim Hausa man Marriage
✨🌙عيد مبارك General
Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni Relationship
My relationship experience with a Christian girl Relationship
ku bani shawara please Advice
I need advice on marrying a woman older than you. Relationship
how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship