Salamu alaikum malam khalifa...dan Allah ina neman answer from yan aji..is it proper namiji yayi 1 month bai Nemi matarsa ba kuma suna zaune a gda daya
Wanan issue na masu Aurene.
Gaskiya be kamata ba, amma ita matar da neme shi mana idan tana buqata
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment