Anonymous
Nov 26, 03:13 PM
A DU'A TO ALL SINGLE LADIES HERE
1
Ya hayyu ya qayyum dan Alfarmar sunayan ka 99 dan sirrikan da suke cikin su wanda ka sanar mana da wanda ka barwa kanka sani dan siffofin ka madaukaka ya Azza wajal ka zaba mana abokanan rayuwa nagari wadan zasu so mu su kaunace mu ayadda ka halicce mu ya Allah๐ฅบ wadan da zasu ririta mu su tattalamu su girmamu su mutuntamu su kula damu kamar ransu ya Allah wadan da hausawa muke musu laqabi da MIJIN MARAINIYA,MIJI NAGARI ya Allah wanda zamu masa biyayya mu zamu mataye sanyin idaniya kuma abun Alfahari agaresu wanda in sun kallemu xasu murmushi a fili ko a boye su gode maka bisa niimar da ka musu a mastayin samun mace tagari ya Allah a
ka kaimu cikin dngin miji nagari iyayen sa yan uwansa da abokanan sa wadan da zasu somu da zuciya daya๐ฅบ๐ muma mu so su ya Allah aduk gari ko unguwar da ka kaddara zamuyi rayuwar Aure acikin ta Allah ka hada mu da makota nagari wadan da zamu hade kai mu zamo tsintsiya madaurin ki daya..ya Allah in munyi Auren kasa kwanciyar hankali farin ciki wadatr zuciya hakuri da juriya fahimtar juna yiwa juna uzuri uwa uba so da kauna su jagoranci rayuwar auran mu kasa in mun shiga mun shiga knn ba yaji ba saki sai dai mutuwa ta raba ya Allah๐ Allah kaine mai yanzu yanzu kaine mai kun fa yakun ita kanta kasan cewar amincewar ka take nema ta kasan ce Allah kayi ikon ka akan mu ....Ana ganin Maza je nagari kamar sun kare ya Allah ka karyata tunanin da hasahsen mutane akan mu duk nisan inda miji nagari yake Allah ka hada mu da su muma kasa mu kasan ce nagari agare su ba cuta ba cutarwa wanda baze iya fushin minti 5 dani ba๐
๐๐ฅบ๐ ya Allah in a kaddadarar mu akwai zama da kishiya ka hada mu da tagari in mune uwar gda kasa mu zamu uwar gda tagari mu baza sarautar mu cikin aminci da lumanar ka in kuma mune Amaren ๐
Allah kasa mu zama amare na gari Allah ka mana katangar karfe da hassada......Ameeeeen ya hayyu ya kayyum Allah ka bayyana min dan Aljannah na๐โฅ๏ธ๐ฅบ duk nisan inda yake ka hadamu dashi nan bada dadewa ba.
DEDICATED TO ALL SINGLE LADY HEREโฅ๏ธ I LUV YOU.DAN ALJANNAR KI NA NAN TAFE BI IZINILLAH ACIGABA DA ADDUA DA HAKURI AJI AKI JI AGANI AKI GANI๐
๐ BISSALAM