Nov 23, 08:47 AM

Why finding a Virgin (Pure women) is difficult now adays

As Allah mentioned in the Holy Quran that ku aura na daga abunda ya kwanta muku a ranku and what budurwa mean a virgin pure. Wallahy mata ina baku shawara duk namijin da yace xaiyi xina dake wlh cutar dake xaiyi, tabon da har abada ba mai goge miki. Mafiya yawan mata wlh suna samun barazanar wulakanci a gidajensu sabo da basu kai kansu da budurcinsu ba. Namiji yanajin radadin abunda ya kashe ba zai sakeki ba amma fa xaki fitar mai a rai yake treating dinki kamar ba mutum ba. Sabo da baya kallonki da mutunci, kuma baxai fadamiki dalilin hakan ba. Sannan kuma koda kwa shi maxinacin ne. Dan Allah mu bar duk abunda Allah ya hanemu. Allah ya bamu mata nagari, kuma ya baki maza nagari.

Replies

(21)
Nov 23, 08:49 AM
Ameen,may Almighty Allah protect us all from zina
Nov 23, 09:28 AM
may allah protect us all from zina, ameen ya allah
Nov 23, 10:20 AM
who are the one dis virgining the ladies ? Men ! wit pretense of marriage or civilization… so ???
Nov 23, 10:25 AM
Anonymous #1 Nov 23, 10:20 AM

who are the one dis virgining the ladies ? Men ! wit pretense of marriage or civilization… so ???

1
Thats is why I am advising you to resist it and fear Allah for both men and women
Nov 23, 12:24 PM
Nov 23, 12:27 PM
Anonymous #1 Nov 23, 10:20 AM

who are the one dis virgining the ladies ? Men ! wit pretense of marriage or civilization… so ???

1
isn't only men that can dis virgine ladies there are some different ways
Nov 23, 03:38 PM
Abu-Bakr Nov 23, 12:27 PM

isn't only men that can dis virgine ladies there are some different ways

0
explain please
Nov 23, 04:32 PM
Anonymous #2 Nov 23, 03:38 PM

explain please

0
Thur masturbating, if she engage herself in sport
Nov 23, 08:39 PM
i dont know why but some guys will make sure u guys are very close that anything he tells you will believe it and be saying there is no secret between us ,we are one , all sorts of things to manipulate you . which is very bad . and they will talking about sex which is not right if you guys are dating u should be talking about this thing saying u guys are one which kind one we have different type of people like the one that u will just talk about it the person will be in mood pls everyone should respect everyone privacy and if u are in any relationship that u boyfriend is asking u to show him ur boobs or waist pls my sister run for ur life because he is going to use you and run . let for instance u and ur ex had sex has past of ur relationship u guys were together and u guys left and u are no more together and u moved on with ur life then one day u want to get married and he should be ur ex brother do u think he’s going to allow u to marry is brother never
Nov 23, 11:27 PM
Anonymous #2 Nov 23, 03:38 PM

explain please

0
Yes there are other ways a lady can be dis virgin . For example Toilet disease(infections) is a factor
Nov 24, 12:02 AM
Allah ya shiryemu baki daya
Nov 24, 12:52 AM
virginity is not your business, her lifestyle is!
Nov 24, 02:57 AM
Feesah Nov 24, 12:52 AM

virginity is not your business, her lifestyle is!

0
ko?
Nov 24, 02:59 AM
Anonymous Nov 24, 02:57 AM

ko?

1
yes
Nov 24, 03:00 AM
Marieyerhm Nov 24, 12:02 AM

Allah ya shiryemu baki daya

0
amin ya Hayyu ya Qayyum
Nov 24, 03:05 AM
Feesah Nov 24, 02:59 AM

yes

0
but why do you said bashi bane, don't you think that lifestyle can be affected by it
Nov 28, 01:51 PM
Wallahi tallahi yana daga cikin abun da nake tsoron rasawa a duniyar nan. A bar ma zancen wulaqancin namiji ma, Wallahi gauraya jikinki da maza daban daban yana da matsala cos sex is somehow spiritual. Amma samun mazan kirki ne yayi wuya ki gama suturta kanki Allah Ya jarrabe ki da dan iska.
Dec 2, 04:12 AM
Truelove Nov 28, 01:51 PM
Wallahi tallahi yana daga cikin abun da nake tsoron rasawa a duniyar nan. A bar ma zancen wulaqancin namiji ma, Wallahi gauraya jikinki da maza daban daban yana da matsala cos sex is somehow spiritual[...] Wallahi tallahi yana daga cikin abun da nake tsoron rasawa a duniyar nan. A bar ma zancen wulaqancin namiji ma, Wallahi gauraya jikinki da maza daban daban yana da matsala cos sex is somehow spiritual. Amma samun mazan kirki ne yayi wuya ki gama suturta kanki Allah Ya jarrabe ki da dan iska.
1
Hkane, Amma in ana addua Allah xai baki kuma shi kare kan naki da kikayi ai Allah zai baki lada. Dama ai badan mijin xakiyi ba. Sabo da Allah xakiyi. Shikuma Allah in yaga kinyi danshi xai baki wanda yake mafi alkairi. Duk abunda kayi ko ka bari dan Allah wlh sai Allah ya baka abund ayake alkairi
Dec 2, 03:19 PM
Anonymous Dec 2, 04:12 AM
Hkane, Amma in ana addua Allah xai baki kuma shi kare kan naki da kikayi ai Allah zai baki lada. Dama ai badan mijin xakiyi ba. Sabo da Allah xakiyi. Shikuma Allah in yaga kinyi danshi xai baki wanda [...] Hkane, Amma in ana addua Allah xai baki kuma shi kare kan naki da kikayi ai Allah zai baki lada. Dama ai badan mijin xakiyi ba. Sabo da Allah xakiyi. Shikuma Allah in yaga kinyi danshi xai baki wanda yake mafi alkairi. Duk abunda kayi ko ka bari dan Allah wlh sai Allah ya baka abund ayake alkairi
0
Kwarai kuwa Allah Ya sa mu dace.
Dec 11, 02:16 PM
Ameen ya Rabb
Dec 11, 02:18 PM
Ayeesher Umar Muhammad Dec 11, 02:16 PM

Ameen ya Rabb

1
thanks
×