Apr 5, 11:46 PM

will you leave Nigeria for 2 million Naira

Idan an baka million 2 ka canza zuwa dollars, amma dole ka bar Nigeria forever ka fara new life a-fresh da wannan kudin kawai. you can choose any country of your choice. will you???

Replies

(1)
Apr 6, 09:33 PM
Sosai kuwa, ni ko 1m aka bani, zan roki Allah ya bani sa'a in tafi.
×