Apr 11, 09:21 AM

I love my cousin. i want your advice

Slm yan aji Ina son wata cousin Dina ne amma na rasa yadda zanyi na fada Mata jam here for your advice's pls help

Replies

(1)
Apr 13, 08:13 PM
Na farko ka fara yin istikhara bayan nan kuma se ka nemi shawara cikin shawaran ne se ka bincika kan cewa bata tare da wani wanda hala maganarsu tayi nisa like iyaye sun shiga maganan idan hakan ta kasance advisibly kayi haquri don ba dole ne ta kula ka ba in ka takura kuma zumuncin ku a samu matsala, amman idan aka yi saa babu wannan then you can go ahead and express your feelings to her irin kana dan qiranta time to time kuna gaisawa har ka samu courage na gaya mata, allah sa a dace.
×