ana samun matar talaka anan kuwa?
Anonymous Feb 13, 05:14 PM

ana samun matar talaka anan kuwa? 0

assalamualaikum, ina muku gaisuwa da fatan alkairi. tambaya ce dani Anya ana samun matar talaka anan kuwa? duba da Yadda Mata suke nunawa cewa suna Neman mazajen aure amma sai kayi niyya Ka nuna Mata cewa Kai Kam ga alqiblarka sai kaga yarinya ta arce ita Mai kudi takeso. 80% dinsu anan haka suke amma sai suyita karyar Neman mijin aure.amma inason Jin ra'ayinku yanuwa na.
post

Replies

(22)
Muhammad Musa Muhammad Feb 13, 05:35 PM
kamar ta nawa kk soπŸ˜‚πŸ˜‚?? maganar gsk ita mace tana bukatar kulawa fiye da tunanin ka. kamata yyi ka Fadi average abinda kk making in a month idan wata taga zata iya she go show. shi aure yna da complications sosai but idan partner ta/ya fahimta aure taimakon juna ne that's all. ka nema wadda zaka iya managing dinta. wasu matan anan perfume budget dinsa na wata is over 100k πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 1
Anon Lady Feb 13, 05:37 PM
πŸ˜‚akwai fa Dan uwa
reply 1
Anonymous #1 Feb 13, 05:58 PM
πŸ₯±
reply 0
Anonymous Feb 13, 07:02 PM

a ina suke sai mu fahimci juna
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Feb 13, 08:32 PM

kwarai kuwa kana ganin wasa ne
reply 0
Rabiat Muhammad Feb 13, 11:53 PM
Are u looking for a wife here or you're curious to know why ladies don't accept guys who aren't rich
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Feb 14, 12:16 AM

u are welcome sis
reply 0
Rabiat Muhammad Feb 14, 09:53 AM

May Allah choose the best for us
reply 2
Anonymous Feb 14, 11:45 AM

ameen ya Allah
reply 1
Muhammad Musa Muhammad Feb 14, 02:38 PM

Ameen ya Rabbil Aalamin. a dage da addu'a da hustling Kuma. Duk Mai son aure da Neman aiki ko business harda cikawa da imani. Toh ynxu lkcn da ya kamata mu dage da addu'a sosai har illa Masha Allah
reply 0
Anonymous #2 Feb 14, 05:00 PM

its against the forum rules
reply 0
Mahadi Lawal Saleh Feb 14, 07:15 PM
Da kamar wuya gskia
reply 0
Anon Lady Feb 16, 04:14 PM

what's your definition of Talaka if I may ask?
reply 1
Anonymous Feb 16, 06:11 PM

Someone who, despite not being wealthy, is able to provide all the necessities for themselves and their loved ones, and is also gainfully employed, Insha'Allah.
reply 1
Uncletee Feb 16, 08:02 PM

Banda ku yan maiduguri.. kun cika tsadan tsiya πŸ˜€
reply 0
Anon Lady Feb 16, 09:47 PM

they are not πŸ˜‚ppl from other states love exaggerating things,kar ka ji su
reply 0
Meenah2 Feb 17, 09:30 AM
aslm poster damu da Kai Allah yayi Mana tsari da talauci cus ba maisonshi I guess rufin asiri would be better
reply 0

Related Posts


Trending

Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage
what i'm going through due to lack of any relationship Relationship
i am thinking of Suicide General
Leaving someone that you love Relationship
Relationship Marriage
marriage/relationship advice nake nima Relationship
Introduction Lifestyle
Why the whole attitude ladies and their wahala Relationship
Nigeria My countryπŸ˜πŸ˜€πŸ˜πŸ˜‚πŸ˜‚ Entertainment
From strangers to Friends! ever met someone from this App? General
lets gist Entertainment
ana samun matar talaka anan kuwa? Relationship
The fault in our stars Relationship
Night chatter General