I am 27year old guy, I have never dated any lady before, now I am ready to start a relationship because I want to marry before I reach 30. My problem is that I only have interest in ladies older than 25 years but I use to hear people saying that one should not marry a lady if their age interval is less than 5, some of their reason being za ta raina ka, za ta tsufa ta barka etc. Please I need advice especially from people that married their age mates. Honestly speaking bani son shirmen yan yaran nan under 25
                
            
                Wallahi i will not lie but this is verry funny ππππππ, toh fahh yaran under 250 na da raini ne kodai ance ma akwai raini a So?                
            
                Masu yan shekarun ne sun fi sanin ya kamata.
Ko dai ke ma kina daga cikin under 25 Ιin neπ
                
            
                tabbas ina daga cikin su, Yakamata mu daga placard #justice for under 25π                
            
                πππ                
            
                Iyyee, karka raina mu fahh, sai kaga ka fada ma wata yar 18 haka πΉπΉπΉ                
            
                affuwa rankidade
dama ba Raina ku nayi ba kawai dai...                
            
                kawai dai mehππ                
            
                ka manta baka saka anonymous baππ                
            
                in Kun dauki placard din Hana kowa motsa wa zakuyi                
            
                Allahu Akbar, ka dai ce kana dan shakkar mu kenanπππ                
            
                ba dole na baπ
π
π
                
            
                haka ake so aiiπ                
            
                lallai ma sannu ki                
            
                iyyeeeπ bakama shakkan yi min maganaaπππ                
            
                innaaaaaaa                
            
                i rest my case                
            
                gwanda haka Amman dole abi ku a sannu ku Yan under 25 dinnan inji posterπ
π
π
                
            
                Gaskiya dai daya ne, duk da ba'a son mu sai dai an bimu a hankaliπΉπΉ
aww ai duk tinani na kaine postern, bakaga nace ma anonymous ya fita baπΉπΉπΉ                
            
                Aa bani bane ai da farko da nayi posting anonymous#1 ya fita na poster Kuma anonymous ne zalla Kuma ba wai an ki ku bane                
            
                kashhh πΉπ€§ 
ama wlh baka kyauta mana ba ππππ                
            
                wannan kawai dai ra'ayin ka ne, dan nasan wata mai shekara 19 kuma ga hankali ga sanin ya kamata, naga mai 27 kuma amma ba nutsuwa so it depends on the tarbiya ne, age does not neccesarily mean maturity                
            
                Gskya ne akan samu kaΙan, amma anan ina maganan abin da yafi faruwa ne                
            
                hhhhhhhh yan matan en 18_25 duniyane plc yanmata undar 25 kuce hiiiiiiππ
Ni bama nason nakai 25πππ                
            
                justice dearπππina bayanki                
            
                Gaskiya kam, Ζwaila sai a hankali                
            
        ×
        
    
    
 
                         
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment