Dec 6, 11:08 AM

Ladies why?

Ladies why are you always smelling during lectures wani irin tsami tsami mutun ya rasa ina zaisa kansa malam wasu har numfashin zasu dauke kaji kamar ansaka wani cuta a makogora please lady is it that you are not taking or shaving your armpit or you is not using sure? What’s the problem? Northern blog Help me ask please thank you

Replies

(2)
Dec 8, 05:35 AM
I don't know the ladies you're referring to, but most arewa ladies do not play with kamshi, gyaran kai ne da jiki duk suna yi, infact ko basayi a gida they'll ensure to do that idan zasu fita, not being biased amma yan tacan ne mostly akejin wannan warin wajensu, ga attachment shima ba gyara shi ake ba, duk wari ya ishe mutum.
Jan 31, 10:23 AM
wlh i don't think it's Arewa girls. Arewa girls an san su suna da tsabta mostly su ma'abotan kamshi ne. maybe da yan can kake referring to
×