saurayina baya mun kyauta be taba bani kyautan kudi shin yna so na ko dai akwai wacce yake ba mawa
amma kuma yana iya maki kyauta kuma ya Baki kudi amma beson ki
of course Yana sonki
toh Allah ya taimaka
Amman farko yin saurayi ki ke ga koh
yana sonki,kawai kyautar ne bai fara miki ba,if heโs a good person kurki damu da abun hanunsa
Shin baki kudi ne ze tabbatar miki da cewa yana sonki? In fact, ki ma ji tsoron saurayin da ze yana baki kudi all the time
ai bazasu taba gane wannan ba, su kawai a basu kohma menene zai faru ya faru
toh idan be baki ba, ke ki bashi mana
Kyauta bashike nufin yanasonki ba
ina bashi mana
ke a matsayinki na budurwarsa me kika ta6a daukowa kika basa a matsayn kyauta ai ita soyayya kyautayawa ce wa 6angarori biyi bawai iya namiji b
wani yana jarrabakine yaga yadda zakiyi hakuri idan baya dashu
yawwa yar gari
Ki Kara hakuri yanzu haka gwadaki yake yi.
Wasu mazajen haka suke yar'uwa kiyi hakuri
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment