Anonymous
Nov 28, 11:42 PM
Anya wannan abokin zama ne?!
0
Wai nikam haka maza suke ne? Ni matar shice tsawon shekara da aure, ba ruwanshi da ciwo na! Hasalima sedai ya ringa conplaining ni kullum ganinan cikin jaye jayen ciwo! Kuma fa ciwon nan se kace ya nemamun maganin nan, bare koda sannu ya gayamun! Its seems like kaman bayasan kashe mun kudi! Atleast koda kudin ne baya da se yamun bayani yanda zan fahimta ba wani abu bane koda nasan cewa dole ne fa wata rana mutum ya tashi baya da ko sisi! But abun ne ya fara isana, An bani test fiye da wata biyu ina mashi magana yana shareni idan ma nace ga abunda kemun ciwo expecially ciwon kai da nake kusan kullum kawai zai gayamun sha paracetamol cikin kakkausar murya! So kuma ko asibutin nan da nake zuwa da family file na gidan mu ne nake amfani!
So daga baya ma da na koma likitan yake cewa wai ina test din da ya bani kwanan baya nace bacewa yayi naji naji sauki shi yasa, ya kara bani wani shima still ya shareni kusan 3weeks sannan naje da kaina nayi test din kuma in koma in maida ma likitan ya hanani wai ba zanje ba!!! Fisabilillahi anya wannan abokin zamane wlh abun yana damuna!