Assalamu alaikum warahmatullah .
nikam Ina da tambaya meyasa yanzu genuine relationship yayi wahala ne.. the moment a Man approaches you magana kenan Ina zamu hadu, mezan samu,karshe kiji lbr ya canza ... wallahi har tsoron haduwa nake da sabon saurayi domin bansan damai yazo bah though ba duka aka Zama daya bah... but pls we need to change both maza da Mata. May Allah (SWT) grant us pious spouses that will be the coolness of our eye
Ameen ya Allah
Ameen ya Allah
Amin Thumma Amin.
The dating pool is so messed up right now, so make duas for Allah’s guidance always, and when you meet a good person out there, respect, be patient and treat each other right, InShaa Allah it will lead to a prosperous relationship and marriage. All the best.
Ameen ya hayyu ya qayyum
thank you
kiyita addu’a, Allah zai hadaki da nagari In Shaa Allah. kedai kiyi kokari ki kare mutunci ki da na iyayenki duk me zuwa da wani niyya zai barki. Allah yasa mudace
Ameen ya Allah nagodeh..
ai abunne da mamaki aganka da shigar mutuncinka Amma Kuma azo maka da maganan batanci😞
You’re welcome.
Ameen thumma Ameen it's not easy wallahi but we always pray for the best
am telling you sis.. Ameen ya Allah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment