Shegiya soyayya
Anonymous Aug 20, 08:20 PM

Shegiya soyayya 0

Kuyi nishadi rijalu Wai yarinyar da aka haifa 2002-2007 ce take bani umarni🤔🤣💔 ko Kuma ta nuna mka Kai yaro ne
post

Replies

(29)
Zahrau Aug 20, 08:56 PM
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 to ba kai kace zakayi soyayya da ita ba 🤣🤣🤣🤣
reply 0
Tijjani Muhammad Aug 20, 08:58 PM
😅😅😅😅
reply 0
Anonymous Aug 20, 09:29 PM
Al-ameen Abdullah Aug 20, 10:27 PM
bama wannan ne yafi bani takaici ba Wai tace zata maka wayo kokuma tayi aninda bazaka fahimta b kawai dai muna maida kanmu kamar wawaye ne saboda a zauna lpy
reply 2
Zainaab Aug 20, 10:54 PM
wayyo duniya 😂😂 soyayya dadi dole kuma ka ydda 😹
reply 0
Nizam Aug 21, 12:08 AM
if you want the cheese you have to like the stench
reply 0
Anonymous #1 Aug 21, 09:31 AM
hehehe dole ayi biyayya 😹ko asan nayi
reply 0
Anonymous Aug 21, 12:47 PM
Abdillahi Shuaibu Aug 21, 06:23 PM

Ba dole fa, an daina dole a soyayya in gaya miki.
reply 0
Saudat abbas Aug 22, 12:45 AM
who send u😎😂🤣
reply 0
Anonymous Aug 22, 06:47 AM
Abdillahi Shuaibu Aug 22, 06:51 AM

So da mutum yaga bamai bullewa bane, kowa kawai ya nema hanyar sa faqat.
reply 0
SANI8718 Aug 22, 12:36 PM
yes so.
reply 0
Isma'il Abdullahi Aug 22, 09:21 PM
ai babban abun haushin shine tace maka "Last chance" 😂😂🦾
reply 0
Zainab sani kazaure Aug 22, 11:49 PM
hhhhh anayi muna jin dadi🤪
reply 0
Musbahu abubakar alasan Aug 23, 09:05 PM
hmmm toh ai naga yanzu haka akeyi ko ina
reply 0
Emmanuel Ebuberious Ude Aug 25, 04:57 PM
Hello
reply 0
MuhammadS Aug 25, 10:52 PM
Wai rijalu 😂😂 har kunyar kula Yan 2000 dinnan nake Yasin
reply 0
Zamani Aug 28, 08:47 AM
slam Please looking for a Partner
reply 0
Anonymous Aug 28, 12:35 PM

female or male let's connect 🏌️🏌️ khadijamusaa05@gmail.com
reply 0
Mustygirei Sep 1, 10:13 AM
Mace kenan ai da ita yer 2000 da yer 90’s duk halin su daya fa so sai hakuri kawai zamuyi tayi dasu
reply 0
Khadijat waziri Sep 5, 06:54 PM

I am just coming across this post but Gaskiya magana ku ya bani dariya
reply 0
Anonymous Sep 6, 10:28 PM
Mustygirei Sep 8, 06:18 AM

uhmmn so we're just discussing about halinku ne ku mata and what make you laugh about 😂
reply 0
Mustygirei Sep 8, 06:22 AM

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage