SALAMU ALAIKUM PLS LADYS & GENTLE MEN DON ADINGA DUBA REQUEST THANK .
Majority of our ladyโs and gentlemen basa dubu friends request kokuma in sun duba sai su dinga halin Ko in kula muna Sa ku kuna son mu ba laifi bane in baka/bakya so kuyi declined allah yasa mudace Amin
duba request a ina
muna gurin tuhajj kuma liman yace baa akafani da waya idan ana ibada bara mu dawo gida๐๐๐
๐๐๐๐ Weldon sir ๐๐
yauwa kagan itama maryama tana masallaci ynx ta dawo to don haka anayin uxuri๐
๐๐๐๐ kuma liman yace adaina karya ๐๐
yo๐
Atuba ๐๐พ๐
mukam dai tinda mukayi joining ba muga request ba kuma ba ayi accepting namu ba ๐๐๐๐๐
platform na AREWA UP MUNYI SENDING REQUESTS MUST OF THEM SHURU KAKEJI
SUBHANALLAH AMFANIN AREWA UP SHINE RAYA SUNNA PLS CHECK IT TODAY
pls idan an idar aduba update AREWA UP
KARYA BA KYAU
Allah kuwa ๐๐๐
๐
okay to
๐ฅฑ๐ฅฑ๐ฅฑ
Gaskiyane wlhy se adinga halin ko In kula idan bakaso kawai just decline๐ง
smiles!!!
Allahu akbar๐
yo
ok ma ๐ฌ
yo ba damuwa zamu duba ba mamaki abunda muka roko ta nan ne allah zae antayo mana shi
yo
a dae kara tuba amma kullun ae cikin tuba make๐
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment