assalam.
Dan Allah shawara nake so ku bani... boyfriend Dina ne yace yanaso muje nawa mom din sa gaisuwar sallah... ba'a mana Engagement ba...Ni kuma gaskiya ina ganin hakan be dace ba...ku bani shawara ko nice fahimta ta kadan.nagode
                
            
                ba dai gurin mom zaku je ba there is nothing wrong with it, so far dai ba empty house mom ta ke ba, "koh ace mom bata nan ki dan jira"ππ                
            
                Ze kaiki Mom nashi ta Miki physical screening ne                
            
                poster adai bi ahankali                
            
                please donβt go alone                
            
                experiment is about to start π take 6 of your brothers along Suma suyi mta gaisuwa                
            
                if you trust him I donβt think there is any problem in that                
            
                Gaskiya advisably Karki je Ke kadai, ki dauki sister dae hka mai wayo ku tafi tare wanda no matter how she wonβt leave your sight                
            
                don't go! wallahi ko da bayan kunyi aure ne bazata ganki da mutunci ba. duk er mutunci bayan aurene take zuwa ta gaishe da in-laws nata                
            
                Unless there is a very serious magana, both parents know about you two, an kai kudi or something...
Don't go! 
He can call her on his phone yace zaki gaisheta.                
            
                ki duba yanayin alakarku mutumin kirkine yana mu,amalantarki a mutunce kokuma ya taba nuna miki halin banza                
            
                tabbasπ                
            
                Gsky am with u                
            
                I dont thinks there is anything wrong indai kin san shi, kin san gidansu, sai dai idan fa ba ku gama sanin juna ba, may be akwai plan a karkashin Ζasa                
            
                yeah but she shld not go alone                
            
                πππ                
            
                ehn na π€£π€£                
            
                go with a friend or someone you trust donβt go alone please                
            
                it's not about trust, you can trust someone with your life and still get betrayed                
            
                yes you can talk on phone                
            
        ×
        
    
    
 
                         
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment