Meyasa mutane muke haka ne ??
Broskhalifah Jun 23, 06:08 AM

Meyasa mutane muke haka ne ?? 2

Assalamu Alaekum Wai meyasa mutane bama gudun 'batawa 'yanuwanmu rai ne ?? regarding wacce tace an haifeta ba da aure ba meye laifinta don Allah ?? Qaddarace fah Allah ya d'aura akanta ko da kuwa iyayenta sun aikata hakan don son zuciyarsu ne, kuma duk duniyar nan babu wanda zaiso ace bashi da uba, sannan wannan abu baifi qarfin Allah ya qaddarashi a kaina ko akanka ba amma Allah baiyi hakan ba saika gode mai bawai idan Allah ya qadarta ya fad'a kan waninka kazo kana ci mai mutunci akan hakan ba. Don Allah musan mezamu dinga fad'awa 'yanuwanmu kuma karmu manta da hadisin manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam da yake cewa duk wanda ya yarda da Allah da kuma ranar qarke to ya fad'i alkhairi ko kuma yayi shiru.
post

Replies

(4)
Muhammad Musa Muhammad Jun 23, 06:46 AM
gasky ne wannan. ita sun haife ta ne kawai that's her fault, Kuma ynxu tir da environment namu na hausawa wlh.
reply 2
Masha Allah Jun 23, 11:35 AM
magana ta hankali👍
reply 2
Muhammad Musa Muhammad Jun 23, 05:33 PM

daga Mai hankali
reply 2
Broskhalifah Jun 26, 11:54 PM

🙏🏾
reply 1

Related Posts


Trending

A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Who else feels this way? General
Maza uhmmm, This guy just left me and i am devastated Relationship
RAMADAN KAREEM General
Why is my girlfriend different? Relationship
Saurayi na ke tambaya na kudi General
I'm distressed. Anyone to talk to? General
Little Advice Advice
i want to rant about my health Health
Am I asking for too much? Relationship
I have been dreaming about my Ex Relationship
I separated with my wife last week, my story Confession
why do i get ghosted alot Advice
part 6 : heart break Relationship
Eid Palava Relationship