Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure?
Muhammad Musa Muhammad Jun 14, 11:59 AM

Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? 0

Aduk Lokacin Da Kayi Tunanin Yin Aure Me Yake Fara Zuwa Ranka?
post

Replies

(98)
Amah00 Jun 14, 11:19 PM
mutuwa kam, i just feel daga aure sai me?😞
reply 0
Sufyan Umar Dara Jun 14, 11:49 PM
Wai saboda ni aka kawo wannan gadon da kujerun wai yau tare da mace zan kwana a gefe na Ya Allah dan tsarkin mulkinka Allah ka nuna mana lokaci da ranar Aurenmu idan muna da rabon yi πŸ‘πŸ™πŸ€²
reply 1
Sadeeqsak Jun 15, 03:53 AM
Dawainiyar iyali da chajin kai
reply 1
Eysher66 Jun 15, 09:51 AM

tabb asaka Allah Komai xexo da sauki
reply 0
Eysher66 Jun 15, 09:59 AM
hmmm can’t wait 😜 idan natuna nice Mtr gd hmm nd gani naxama mom hehe ince (hanan) xonan 😹Allah kaini wnga tym πŸ™ˆπŸ˜, 2) Hii cwthrt taso muci abinci bacci nakeji 😹Ina wani yanga hehehe 🀭. Allah kabamu Nagari kasa muxama nagari ameeen
reply 0
Anonymous #4 Jun 15, 01:12 PM

I tell you my sister πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Anonymous #4 Jun 15, 01:15 PM

kar ki ce Haka. we have three sicklers in our family. the eldest one is getting married in a few months inn sha Allah and her fiancΓ© is absolutely in love with her. my cousin who is a sicker is married with two kids and her husband is very supportive. ki yi addu'a. there's nothing Allah can't make possible. don't give up.
reply 1
Anonymous #3 Jun 15, 01:24 PM

😹😹😹
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 15, 01:33 PM

insha Allah sai munyi very soon, ba karamin illah bane namiji ya Kai 26 bbu mata
reply 1
Eysher66 Jun 15, 01:34 PM
Muhammad Musa Muhammad Jun 15, 01:36 PM

Ameen ya Rahman sister Allah ya tsare mu Baki daya
reply 1
Muhammad Musa Muhammad Jun 15, 01:38 PM

Allah sarki. daga aure sai a cigaba da bautar Allah
reply 0
Faith05 Jun 15, 02:25 PM

WallahiπŸ˜‚πŸ’”
reply 0
Faith05 Jun 15, 02:26 PM

Also.......... What!? πŸ˜‚ Pounded yam da dare!?
reply 0
Faith05 Jun 15, 02:29 PM

Allah knows best Bi Iznillah you'll get a spouse who'll look at you like you're his whole world, like you're the best thing to ever happen to him And when it happens, you'll say to Allah "this is more than I prayed for, thank you" Stay safe love, Allah ya baki miji nagariβ™₯️
reply 0
Anonymous #3 Jun 15, 02:36 PM

A gida ma ba wani yi kke sosai bah kaje cen kana wa miji abeg oo 😹
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 15, 04:29 PM

whatπŸ™„πŸ˜²
reply 0
Anonymous #1 Jun 15, 04:59 PM

pounded yam duniya ne
reply 0
Anonymous #5 Jun 15, 06:53 PM
the enjoyment in marriage
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage