me yasa wasu mata dayawa suke bawa karatun su mahimmaci fiye da aure @ 17-20yr
Anonymous May 29, 01:42 PM

me yasa wasu mata dayawa suke bawa karatun su mahimmaci fiye da aure @ 17-20yr 0

maza wayanda suke ashirye akan aure suna fito maku mafi yawa a time en da kuke 17-20 Amma me yasa bakwa basu dama ? na tambai wasu daga cikin ages en nan ga dalilin da suka ban 1 they still hv time 2 ynx ne lokacin kuruciyan su so ya kamata abarsu suma su dan shana 3 har ynx ni karamar yarinyane ka anmun aure ban san me zanyi ba 4 ynx na kare secondary school fa ina so sai na kare Rn,chew,mls,Rm diploma nd sae na jona Bsc idan na kai final year sae nayi aure wannan ne reply na mafi yawa a cikin su amma me yasa kuke tinanin cewa doli sae kun kae wani matakin karatu zaku iya aure? shwara mafi yawa na kwarai suna zuwa daga farko ne karatu baya hana aure aure kuma wani baya hana karatu karatun mace is limited no matter the types of qualifications u hv once kikai aure ba xaki bijirewa umar nin mijin ki ba sai idan yanaso zakiyi aiki idan kuma kika bijire hakan ya zamo sanadiyyar ya sakeki so duk wanda yazo neman auren ki doli zai san dalili cewa kin bawa aikin ki mahimmanci ne fiye da zaman auren ki kuma kikayi wasa abun zai iya biyan ki har kullun har ki kai time en da kike son auren kila sabida kinyi aiki har kin gaji idan kudi ne kin tara abunda kawai kike so kiyi aure ki huta ki samu yaya magada knn a wannan lokacin na kwarai sai su janye mijin aure yayi wuya wanda mafi yawa shi ke haddasa less tsakanin mata masu kudi marasa aure wasu kuma sai su koma neman yara matasa suna biya masu bukatun su suna biya Allah ya tsare mu
post

Replies

(13)
Zee Abdul May 29, 02:58 PM
Well, as a lady i think 17-20 is a bit too early in this era, during that time a person should focus on his studies and make the best out of it, but its not a bad idea to get married at that age if you find a good partner.
reply 2
Anonymous #1 May 29, 04:46 PM
Gaskiya I can't marry a lady that is below 20 Kai 21 ma kasa
reply 2
Anonymous #2 May 29, 05:31 PM

you're not the only one, same here she should be atleast 23 - 25 minimum. i want to marry a matured person
reply 1
Anonymous #3 May 29, 08:07 PM
I'm nineteen years old but bawani auren neh nake ganin is too early bah, koh yau nasamu mijinda zai barni na cigaba da karatu toh wallah zan aureshi, what i believe is that karatu baya hana sure and aure baya hana karatu kumafa Auren nan lokaci neh even if you said saina Gama karatu zanyi sure toh Wallahi idan lokaci yin aurenki yazo tohh koh kene rabo auren nan zakiyi haka zalika idan lokaci baiyi bah
reply 0
Anonymous #1 May 29, 08:46 PM

same here wlh someone that is mature enough bansan aure kasa da 21 dinnan Jiji da Kai ga raini ya musu yawa
reply 0
Anonymous #2 May 30, 09:14 AM

Yes, its not always the case but people much older are more likely to be matured, I will have to confirmed you are up to my expectation, i'm not saying I will just take any 23-25 year old straight without maturity checks.
reply 0
Muhammad goni May 31, 09:50 AM
hhhh
reply 0
Zainab Ahmad Hassan Jun 4, 01:05 PM
well sometime ba faults din Matan bane ,I remember wen I got admission 2018 I told and I was into a relationship with this guy ,I ask him where are we now since zanfara makaranta he told me was kibari kagama sai muyi aure and I stupidly agreed ,not dating anyone again till I realised that he was just wasting my time been together for 8years.
reply 0
Anonymous #4 Sep 9, 01:19 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ toh Wasu en 17-20 sunfi Wasu en 23-25 matured hmmm Wasu Abun a rayuwa kamawa takeyi my bro life experience zam yaisheki Kiyi hankali ki nutsu sheyasa akeyin azumi 30 a Ramadan
reply 0
Anonymous #4 Sep 9, 01:38 PM
Iโ€™m 19 , studying and kuma inada karamin ruwa but wlh azamanin Yanxo kam relationship ma yafuta a raina I donโ€™t see any reason kice you wonโ€™t get married early ba Bcs Wlh Yanxo as a lady kare mutunci ki ma is very hard and difficult azamanin mu na Yanxo yawancin young guys took haram relationships normal kara sa basa soron Allah ne Oho, kuma sauran mata sunsa buri like saying mu mure rayuwan b4 Aure to me get married before mure rayuwa uh can chill after marriage , get married and grow up with ur kid and wlh at the end you will be so proud . Nida zaa barni tun 15 yrs na zanyi Aure ,may Allah bless us with righteous spouses Shene kawai ๐Ÿ™Amin
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice