Is it normal to marry a female nurse? They sometimes work overnight.
normal ne mana unless if yuh don’t have interest in marrying one,every work has it’s nature nd that’s the nature of there own if you’re good with it fine if you’re not kuma sai ka ware inda rai yake son zuwa😃
Mu irin su muke nema muyi wuf da juna
👍
gskia inada burin auren macce nurse, ammma a kullun tunanina shine duty dasuke d darw
Muma night shift dinnan ba yin kanmu bane wlh 😭 Allah dae yasa mu gama karatun lfy
kar ki damu, akwai irin mu da yawa. kuna birge mu kuma muna yin ku 100%
wlh from the bottom of my heart it's my dream wanda nakeso Allah ya cikamin
Masha Allah muna godiya sosai da sosai
working overnight is optional in some hospitals but you salary will be less
I married one currently and it good to go wallhi
ma sha Allah
Hahahaha
i really love her 😥 amma kin san family sai ai ta kace-na-ce.
haka ne kai zaka yi kokarin fahimtar dasu plus a dage da addua in ba alkhairi Allah ya chanza muku
Nagode sosai
Allah yai maki Albarka
Ameen nima nagode
kada giyar so ya rudeka
kadaukawa kanka abinda bazaka iyaba.
hka kawai zatacema "yau ina night" ko face in charge ya kirata"
kuma most of them basuda kulawa DA damuwa DA mutane amma akwai tsabta.
Comment has been deleted
?
night duty I can't sleep without my woman at my chest gaskiya
I am married to a nurse for 12 years now and I like it. Night shift is nothing unless you are the type that wants intimacy every night. for me it's a relief bacci na nakeyi mai kyau. kuma night shift din is just for a week in 5 weeks what is there. yanzu doctor ma na ke so na samu na kara
🤣😂
an ce pa basa shiri Drs da Nurses
Ka Auri daya ne?
Anyway, I'll keep consulting
Kana so ka hada bomb a gidanka kenn 😂 anyway sa riqa tafiya clinic tare ae ko ba komi amma tab
ka tabbatar da kama da hkuri kuma bakada zargi
U deserve my respect 👍👍 gsky
😂😂😂
Bahaushe yanacewa Wai “Naji dadi shi gari ko"
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment