May 5, 10:10 PM

Ladies nowadays & doing black magic!

Majority of the Ladies of nowadays make the use of the so - called black magic (sihr) to get an excess love from their boyfriends and also compromise his mind to giving them whatsoever ever the requested from him. I am not saying that who so ever is doing this should stop but know that: it can never change your fate and you're just disgracing humanity.

Replies

(6)
May 6, 12:14 AM
subhanallah....the world is just becoming darker every single day. but it's not just the ladies but the men are also into it more so than the ladies even in these days. Allah dai ya cigaba da kare mu daga azzaluman mutane. Ameen
May 6, 12:22 AM
shyasa suke wulakanta ai idan Allah ya tashi tona musu asiri
May 6, 05:37 AM
lkon Allah toh Allah yasa mudace 🙏🏿
May 6, 08:13 AM
Most especially yanmatan dake tarayya da married men.Inzakuyi tarayyarku batareda juyawa mazaje kai da asiri ba dabahaka ba. I have seen young ladies use black magic ta don juyawa mazanjen mutane hankali.Mostly sabida a auresu kokuma abun duniya.Susa Maza suyita wulakanta matansu da iyalansu na cikin gida.wasu har tarewa sukeyi su bar iyalansu sabida tsabar sihr ya ratsa jikinsu. Aure dayawa ya mutu saboda haka Mata dayawa sun rasa rayukansu akan haka Yara dayawa rayuwarsu ta lalace sanadiyyata broken home. Allah yasa mugane gaskia gaskia ce
May 6, 09:14 PM
wallahi abunda ke tsayaman arai kenan kullun but poster sihr yanzu bawai Mata kadai keyinshi wallahi maza ma nayi sosai..kawai sai dai aima masuyi fatan shiriya kafin mutuwa mu Kuma Allah ya tsaremu ya tsare Mana imaninmu
May 7, 12:25 AM
Meenah2 May 6, 09:14 PM
wallahi abunda ke tsayaman arai kenan kullun but poster sihr yanzu bawai Mata kadai keyinshi wallahi maza ma nayi sosai..kawai sai dai aima masuyi fatan shiriya kafin mutuwa mu Kuma Allah ya tsaremu y[...] wallahi abunda ke tsayaman arai kenan kullun but poster sihr yanzu bawai Mata kadai keyinshi wallahi maza ma nayi sosai..kawai sai dai aima masuyi fatan shiriya kafin mutuwa mu Kuma Allah ya tsaremu ya tsare Mana imaninmu
0
Hakane, Its very sad and unfortunate.
×