Apr 24, 08:54 PM

What is the essence of saurayi yana xuwa gurin gf dinshi xance da friend enshi??

Some guys are very annoying wai baxa su xo gurin gf ensu alone bah sai da friend ensu. Bah wai wani bad abu xasuyi bah koh bad magana amman dai ay privacy yana da dadi in some aspect,ba wai komai xakuyi magana a gaban abokin sa bah. Am not saying that baxai xo da friend enshi bah but at least once ba wai kullum bah. Forget about negative thinking but wlh this is very annoying Ko ni kadai ce nake ganin bai dace bah????

Replies

(13)
Apr 24, 09:04 PM
A'a harda ni
Apr 24, 09:16 PM
toh mu yanzu me zamu miki, kece zaki gaya mai baki so shkenan fa
Apr 24, 09:23 PM
I hate going with a friend too. yafi freedom and privacy
Apr 24, 09:27 PM
Anonymous #1 Apr 24, 09:04 PM

A'a harda ni

3
Thank god am not the only one but sincerely speaking it's annoying
Apr 24, 09:32 PM
Anonymous #2 Apr 24, 09:16 PM

toh mu yanzu me zamu miki, kece zaki gaya mai baki so shkenan fa

1
I don't know how to tell him cox ina gani kamar xaiyi wani negative thought en even though am yasan am not bad
Apr 24, 09:38 PM
Anonymous #3 Apr 24, 09:32 PM

I don't know how to tell him cox ina gani kamar xaiyi wani negative thought en even though am yasan am not bad

1
koh ni ban san raka mutum wurin babe din shi, ban ma so inga mutum na bani labarin babe din shi. Yanda zakiyi.....irin kice mai kaima yanzu haka kake raka so so person wurin babe din shi irin baka jin wani iri, kuma ki ce mai shi baya kiishi yana zuwa da wani wurin ki...you knoww haka dai kawai
Apr 24, 09:44 PM
Anonymous #2 Apr 24, 09:38 PM
koh ni ban san raka mutum wurin babe din shi, ban ma so inga mutum na bani labarin babe din shi. Yanda zakiyi.....irin kice mai kaima yanzu haka kake raka so so person wurin babe din shi irin baka jin[...] koh ni ban san raka mutum wurin babe din shi, ban ma so inga mutum na bani labarin babe din shi. Yanda zakiyi.....irin kice mai kaima yanzu haka kake raka so so person wurin babe din shi irin baka jin wani iri, kuma ki ce mai shi baya kiishi yana zuwa da wani wurin ki...you knoww haka dai kawai
1
Ay it's improper ma daman I will try it inshallah Thanksโ˜บ๏ธ
Apr 24, 09:49 PM
Anonymous #3 Apr 24, 09:44 PM

Ay it's improper ma daman I will try it inshallah Thanksโ˜บ๏ธ

1
idan kuma yaqi denawa ki fito mai a mutum kice ke dai baki so since the relationship is not a one man thing, ku biyu ne kuma ke dai tsakanin ki da Allah baki so, kinfi so kiga BABYYY dinki shi kadai
Apr 25, 08:20 AM
Ina hauka ne zanje hira wurin budurwa da abokina the guy fit go de talk more than me
Apr 27, 06:33 AM
irin su ne fa ko anyi auren in ba'a yi sa'a ba duk halin da kuke ciki se kiga wai abokin ma ya sani gaskiya ba daษ—i but kiyi mishi magana
Apr 27, 09:16 PM
well itโ€™s mostly ladies that do dat i guess to feel safe n all buh for guys it just doesnโ€™t sit well at all just my opinion oo
Apr 27, 09:18 PM
Anonymous #4 Apr 25, 08:20 AM

Ina hauka ne zanje hira wurin budurwa da abokina the guy fit go de talk more than me

4
ikr ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”
Apr 27, 09:27 PM
A'ishah553 Apr 27, 09:18 PM

ikr ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”

0
My friend Sabi talk well well haka kawai kafin ingane saidai kawai Naji ta komamai
×