Is my boifrnd stingy ko gwadani yakeyi
Anonymous Apr 22, 02:38 PM

Is my boifrnd stingy ko gwadani yakeyi 3

mun fara dating kusan 4 months ynzu kenan but ko airtime bai taba sakamun ba and bayan sallah nan parents zasu shiga mgnr ba wai inason abun sa bane but Ina duba gaba ne kar nazo na aure sa yakasa daukar nauyi na ko kira na becika Yi ba sai dai chat nafara Jin abun yafita Raina please ku bani shawara
post

Replies

(15)
Habeebarty Apr 22, 02:52 PM
maybe gwadaki yake yi amma gsky namiji mai kyauta daban yake ba maganar gwaji
reply 3
Mashkur wali Apr 22, 04:27 PM
nifa banga wani abun gwaji na kyauta a soyayya bah,kawai in kanason yarinya yi rika mata kyauta,in mah kwadayayyi yace dole ko kayi kyautatawar ko bakayi bah zakane malm, amman yarinya t kashe lokacinta ta wahalar da zuciyarta ta soka ta saka data a waya kuyi chat snn common Dan kati ko kai mata wani dan gift haka bazaka iya bah,kuma wai nn ita zaka aura,wht a shame to must of us boys,Allah y kyauta kawai
reply 3
Dr A A Apr 22, 06:41 PM
malama ba ko wane namiji ne yake rike hannu a waje ba aciki ma ya yi hakan akwai maza wayanda basa shaawar yiwa mace komai alokacin suke soyayya amma idan akayi aure ba abunda ba zai iya mata ba haka kuma akwai maza wayanda suke sakin kaya a waje amma wallahi ida akayi auren sai mace ta raina kanta so rashin yin kyauta a waje bashi ke nuna cewa namiji wai ba zai iya daukan ki ba kada kinyarda kanki ya kulle
reply 3
Abdulkarim Badamasi Apr 22, 08:42 PM
honestly, nobody knows. personally, I don’t like gifts being too involved when dating. money and sex mess up peoples perspectives
reply 1
Anonymous #1 Apr 22, 11:20 PM
ahhh Namiji mai bayarwa wlh duniya ko yanada muni Zaka daina gani 😂
reply 1
Anonymous #2 Apr 23, 05:28 AM
Babu wani gwaji he is stingy, ai ita kyakkyawar juma'a daga laraba ake gane ta.
reply 1
Uncletee Apr 23, 09:11 AM
zai iya kashe miki kudi yanxu, bayan aure kuma ya daina kula dake...the most important kyautatawa shine wanda zaiyi bayan aure...
reply 3
Anonymous #3 Apr 23, 01:49 PM
you are looking for a helper not a boyfriend
reply 1
Anonymous #4 Apr 23, 03:24 PM
toh sai menene idan bai baki ba, koh dama can ba son aure kike mai ba?
reply 0
Jiddarh Tanko Apr 23, 03:39 PM
hmmm aii ke naki da sauki tunda 4 month kawai kukayi nawa 2years getting to 3 year yanxu ama kyuatar catin Dari biyu kawai ya taba shiga tsakini na dashi shi din ma sai da nayi masa Gori a haka yake maganan turawa gidan mu
reply 0
Sadic Apr 23, 10:43 PM
Yakamata dai yayi Miki wata kyauta gaskiya Amma ki cigaba da haquri
reply 0
Jiddarh Tanko Apr 24, 11:32 AM

xakayi Wanda yafi nasa koh??
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage