MUNA FA CIKIN MUSIBA 1
Alhaji Hamza Apr 15, 12:02 AM

MUNA FA CIKIN MUSIBA 1 1

Bismillah, wato ni a fahimtata kamar bamu gane a cikin irin musibun da muke ba, amma mun tsakar musiba ta addini da zamani tsamo-tsamo ya kamata mu farka mu kuma Hankalta. Babban magani shine mu Kai kanmu mkaarantun neman ilmin addini na malaman da suka san addinin da gaske, sannan mu Kai 'ya'ya da dangi, mu kuma koyar da iyali. Domin muna cikin zamanin da mutum zai wayi gari da Imani kafin yammaci ya koma kafirci (Allah Ya kiyayemu). Ga shi bamusan ciwon kanmu ba, bamu San su waye mu ba, mun kasa gane daga ina muke, a ina muke, kuma ina za mu je. Allah Yasa mu farka kafin muyi 'FARGAR JAJI' Amin . Sai a rubutu na gaba Insha Allah
post

Replies

(4)
Naziru Yakubu Badarawa Apr 15, 02:51 AM
Ameen ya RABBIL Alamin jazakallah khairan
reply 1
IntrovertedAnonymous Apr 15, 03:44 AM
You are very correct. I am very happy you are bringing this issue up. Muna cikin musiba sosai ba kaɗan ba kuma abun yana nema ya cinye mu duka, illâ wanda Allaah Ya tsare shi/ita daga musiban nan. Sharrin zamani ma ko baka tâshi kana yi ba, sai ka ga kan ka a ciki ka fâra yi. Allaah Ya gâfarce mu Ya kuma tsare mana imanin mu. May Allaah rectify our affairs.
reply 2

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage