Apr 13, 04:17 PM

seeking for your dua's

Assalamualaikum warahmatullahi wabarakatuh jama'a ya azumi Allah ya amshi ibadunmu ya yafe manah kuskurenmu Wanda muka sani da Wanda bamu sani bah. Dan Allah kutayani addua please Allah ya bani da iyayenah iKon karasa biyan kudin makaranta nah it's not easy exams Dina bayan sallah Koh kudin ban biya not to talk of registration please ku sani a addua Allah ya bamu hanyan samun kudin dazan biyah kafun jarabawa

Replies

(2)
Apr 13, 04:25 PM
Allah baku ikon biya, ameen
Apr 13, 05:55 PM
ameen ya Allah. Allah ya kawo budi
×