Dan Allah ina bukatar ku tayani da addua ina cikin matsanan ciyar damuwa😭😭
Anonymous Apr 10, 09:59 PM

Dan Allah ina bukatar ku tayani da addua ina cikin matsanan ciyar damuwa😭😭 1

Na kasan ce marainiya babana ya rasu ya barmu mu 9 nice babba shekaruna 23 ina niyyan shiga na 24 muna da maza gudu biyu wlh basa jin magana suyita fada a junan su ko suna fadan idan maman mu tayi musu magana basa ji to hakan yana damunka gashi bamu da wani na miji tsayyaye wanda zai tsaya yaye musu magana suje wlh fadan da suke yana damunta to ni tsorona karsu samata wani ciwon Allah ynx haka tana fama da ciwon karji saboda suna fada tayi musu magana sunki ji har saida ta fita waje ta kira wani sannan suka rabo dan darajar wannan wata da muke ciki ku taimaka mana da addua bamusan bakin wanda zamu dace ba wlh ni kaina abin yana damuna narasa yadda zanyi kuma wlh tana musu adduan shiriya daidai bakin kokarin ta dan Allah kusa mu a cikin adduoin ku please 😭😭
post

Replies

(10)
Muhammad najib Apr 10, 11:16 PM
Allah ya shirya su, haka nan za ta cigaba da yi musu addua Kar ta gajiya domin addu,ar uwa ga yayanta karbabbiya CE, kawai dai lokaci ne zasu daina kuma ta rage yawan sa damuwa a ranta, sannan Komi bacin ran da take ciki Kar tayi musu muguwar addu,a. Allah ya shirya su yasa su gane.
reply 0
Nasssss9 Apr 11, 03:23 AM
Allah ya shirya su kuma Allah ya kare, Kiyi amfani da wannan daman na watan nan mai Rahma ki roki Allah..Allah yasa a dace Ameen
reply 1
Abdourl 12 Apr 11, 08:38 AM
Allah ya shirya su, ammah dole ku dauki mataki da wuri.... Addu'a magani ce babba, ammah kaman yanda ba zaka zauna kayi addu'a don ka koshi idan kana jin yunwa ba haka wasu al'amarun suke. Abinda ni na fahimta anan shine basu da jituwa, kuma da alama irin sababbin balagan nan ne, kasancewar ba namiji wanda zai tsawata masu kuma ya kasance basa jin maganar mahaifiyar su yana da kyau ku samu damar raba su ta hanyar sa su a sana'a daban-daban if possible, hakan zai sa su rage spending lokaci sosai da juna kuma ku dage wajen nuna masu muhimmancin alakar su, yarinta ke damun su kuma da alama they're holding grudges akan abinda daya yayi wa daya shiyasa suke makale on the same loop. Tarbiyya yana da wahala, saboda ba'a haifar halin mutum, ku dage da masu fada, banda zagi, kuma banda aibunta su, sannan ku hada da addu'a. Allah ya shirya mu baki daya
reply 1
Sarath lawal Apr 11, 10:11 AM
Allah ya shirya su, sai ana haÉ—awa da nasiha da addu'a
reply 1
Hasynoh Apr 11, 12:03 PM
Allah ya shirya su, ya bata ikon controlling nasu kuma cikin sauki.
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage