Soyayya tana nufin Yan karairayi Dan sakonnin waya bar kwanci da Kuma Gift . soyayya ya kasance saikayi karya kafin kasa masoyinka farin ciki .
Gaskiya idan wannan shine soyayya tou bana sonshi
soyayya is beyond dat if u find d right person baza kima iya yimishi karya saboda komai da ya faru da Kai za ki gaya mishi ina ne karya zai shiga sedai d love is base on lies
Gaskia wannan ba shine soyayya bah!
soyayya tana tafiya yadda aka Gina ta ne, in aka Gina ta kan karya toh hka xaa tafi, in aka Gina kan gaskia toh wlh akai xaa tafi. so soyayya indai with the right person ne ba karya bace
Nima dai. saukin mah bbu shi a littafina wato dictionary๐ญ๐๐๐
exactly Wannan soyayyar we also want to try it but abubuwan da ke zuwa da soyayyan ne kuma is the problem you have prove to them you love them God
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment