I am having severe health issues, need your prayers❤😭😭
Anonymous Feb 15, 10:48 AM

I am having severe health issues, need your prayers❤😭😭 1

Assalamu alaikum yan uwana maxa da mata, danALLAH ina neman adduarku akan abunda yake damuna d kuma shawararku,ni mache che n kasanche ina shekara 21 ynx amma ina fama d wata rashin lpia wato infection, tunda n fara naje asibity akaemun test akache n farko aka gani n biu babu komae, nae maganin gargajia, nasha magani kala kala amma cikin ikon ALLAH har ynx ina ji, inajin tapiya a kafafuwana d hannayena d kaina,se aka fara chemun aljannu ne,shima naeta magani amma d alama bani d matsalar aljannu,gashi inada masoya kala kala amma n san aure baxe yiwu d wannan yanayi ba, yan uwana d mahaifiyata sunata so suga aurena, sedae kawae nayi murmushi nasan abun ke damuna,kuma inata adduah bansan me ubangiji y tanadarmun ba na alkhairi, yan uwana ku tayani d adduah dan Alfarmar fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W, ngd sosae.
post

Replies

(27)
Muhammad najib Feb 15, 11:25 AM
Allah ya baki lfy, ya kawo Miki sauki acikin rayuwar ki.
reply 0
Maryam Yaqub Feb 15, 11:40 AM
Allah ya baki lfy
reply 0
Anonymous Feb 15, 11:42 AM

amin ngd
reply 1
Ahjummaah Feb 15, 12:57 PM
Allah yabaki lpy ya yaye miki
reply 0
Student of the year Feb 15, 01:12 PM
allah ya baki lafiya allah yasa yazama kaffara a kareki
reply 0
Anonymous Feb 15, 01:16 PM

amin ngd
reply 0
MuhammadS Feb 15, 04:25 PM
Zaki warke inshallah and u should let your parents in on your secret. they may have a better plan to tackle the issue
reply 0
Rukaiya Muhammad Feb 15, 05:17 PM
Amin ya Rabbi. Allah ya tausaya maki
reply 0
Anonymous Feb 15, 05:25 PM
Flexyy Feb 15, 06:36 PM
Allah ya baki lfya🤲🏽
reply 0
Anonymous Feb 15, 06:39 PM

amin y rbb ngd
reply 0
Mai Nama Kano Feb 15, 07:39 PM
Allah Ya ba da mafita
reply 0
Anonymous Feb 15, 07:56 PM

amin ngd
reply 0
Zainab sani kazaure Feb 16, 07:54 AM
ya hayyu y gayyum uban giji Allah y baki Lfy y kawo miki mafita yasa y zamar mki kaffara Ameen
reply 0
Marieyerhm Feb 17, 01:14 AM
Allah ya azurtamu da lafiya baki daya
reply 0
Anonymous Feb 17, 11:08 AM
Anonymous #1 Feb 18, 06:34 AM
I have someone that suffered from infection, har bayan aure, but alhamdulillah bayan ta haihu everything was better...alhamdulillah Let it not stop you from getting married, kawai dai mijinnda zki aura ya sani....let him know that you're receiving treatment....most importantly pray, include honey and habbatus sauda in your diet because Allah da Kansa ya fade su....Insha Allah it will come to pass....Allah Ya baki lafiya....as said by someone here, it's a good ideas you let your parents know too, please do
reply 0
Fati musa Feb 20, 06:44 AM
Allah ya baki lafiya
reply 1
Anonymous Feb 20, 06:52 PM

amin amin ngd
reply 0
Amina Al amin Mar 16, 08:41 PM
Allah yabaki lafia me dorewa aamin
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
how i feel about women General
Should i do it? she's tempting me Advice
a never ending love General
This is what i want in Marriage as a man Advice
friendship Relationship
Future Husband General
ga wanka ga sana'a ga 'ya chanji Amma Babu budurwa Allah yakawo nagari General
Are you ready!!! General
A Security guard at our school hmm!, wai he's in love with me Advice
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
A Friend General
What would you like to eat this weekends? Food
I find it hard to approach ladies General
What do you plan to Achieve this week? Business
Help a sister Relationship