๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™‚๏ธKU TSAYA GUYS๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ ๐ŸฆœINA DA MAGANA AKAN SANYIN NAN๐Ÿฆœ
Baby girl Jan 16, 07:46 PM

๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™‚๏ธKU TSAYA GUYS๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ ๐ŸฆœINA DA MAGANA AKAN SANYIN NAN๐Ÿฆœ 0

Malam Baza kasan Ana sanyi ba โ›„๐Ÿ˜ฌ saika leqa window da Daddare ๐ŸŒš kaga Aljani ๐Ÿ‘น Da Rigan sanyi ๐Ÿ‘•.......๐Ÿ˜’
post

Replies

(19)
Sayyid hamzah Jan 16, 08:03 PM
hk ne
reply 0
Khadija Abdullah Jan 16, 08:03 PM
๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Anonymous #1 Jan 16, 08:26 PM
Kun bi kun dame mu da zancen sanyi, We in Abuja don't even know ana wani sanyi
reply 0
Nasssss9 Jan 16, 08:57 PM

Come and spend a night in zaria ๐Ÿฅถ
reply 0
Anonymous #2 Jan 16, 09:01 PM

So I heard fa. Was speaking with a friend few days ago take cewa Abuja babu wani sanyi. Kawai dai irin na safiyar nan ne. Afterwards sai dai ma a dan yi zafi
reply 0
Anonymous #2 Jan 16, 09:03 PM

Ai ba ma sai ya karasa Zaria ba. Idan ya kamo hanya ya yada zango a Kaduna tukun. Daga nan idan yaso ya karasa Zaria ko ya juya
reply 0
Seeyermerh Jan 16, 09:15 PM
hhh chb din ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜นk leko mutuwarka knn
reply 0
Zahra Haladu Jan 16, 09:37 PM

wallah fa bamu sani ba kam but duk sun ishe mu da maganr sa๐Ÿ˜
reply 0
Zahra Haladu Jan 16, 09:45 PM

Hahahahhaha wallah ni har so nake na zo naji sanyinan da ake ta fada ๐Ÿ˜
reply 0
Anonymous #2 Jan 16, 10:51 PM

Ikon Allah. Allah ษ—aya gari banban
reply 0
Muhammad najib Jan 17, 07:35 AM
ko kaga ya kunna wuta Yana Jin dumi
reply 1
Safiyah Ahmad Jan 17, 10:04 AM

yes, during the day its usually hot. Only in the early morning that we have cold temperatures
reply 0
Baby girl Jan 17, 10:17 AM
Beelerh Jan 18, 01:35 PM
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚for sure idan kaga Aljani da rigan sanyi,taki ta qare๐Ÿ˜‚
reply 0
Ilhama Usman Jan 19, 06:47 PM
Ai nikuwa nasan Ana sanyi chap hmm naje garin da tunda nake ban taba Jin irin wannan sanyin ba. naje da niyyan yin 2 wks insha Allah 1 wk nayi na gudo ๐Ÿ˜†
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage