Mijina yana kallon BF
Anonymous Jan 1, 12:30 PM

Mijina yana kallon BF 2

Don Allah ina neman shawara. Munyi aure ko sati baayi ba amma mijina ko kunya ta baya ji se ya dinga kallon sex styles iri iri a Bluefilm yana cewa irinsa yake so yayi dani ni kuma kunya nake ji😕 Jiya da rana fa yazo yana wasa da brest dina a parlor na rabu dashi wai sannan yana so na masa goho yana nunan wani BF wai yanda yake so. sex ba dare ake ba? Duk abinda yaga turawa sunayi a bluefilm wai shima se yayi dani Mene abinda zanyi ni bana son iskanci
post

Replies

(46)
Anonymous #1 Jan 1, 12:36 PM
kallon BF ai haramun neh and him wanting different styles is not a bad idea despite the fact is not anal. sister you can go online and search for the book " the Muslimah sex manual" it will be of help to you I believe
reply 4
Anonymous #3 Jan 1, 12:39 PM
sis ba dole sai da daddare bane mijin ki xai nemeki duk lkcn dayake bukatarki xai nemeki kar kisa ma kanki dole sai dare nd Kuma kije kiyi bincike ga me da kwanciyan aure shine kawai xai tai makekida addu'a
reply 2
Anonymous #2 Jan 1, 12:42 PM
Akan abin da suka fada…. kinga irin wadannan mazaje ki zage dantse sosai ki zama jaruma and Wannan kunyan ki cire shi tun ynxu wlh… and by mistake kar ki binciki wayarsa. do your best and pray more
reply 0
Anonymous #3 Jan 1, 12:51 PM

gsky poster y kamata kigane cewa idan baya samun yanda ya keso Kuma ke amarya ce wlh xa'asmu matsala wlh kidage kima mijin ki kafin lkc y kure kiyi mai abunda y keso kibari yasamu natsuwa dake duk abunda ya keso akwanciyan sure kiyi mai
reply 0
Yazeed Jan 1, 01:07 PM
pls I have a question shin wai ba,a ma mata huduba wajen kaisu ne saboda yaka mata musan meye ake nufi da zaman aure bai kamata wai mijinki ya kusanceki kuma ur just yelling ba kallon BF wannan haramun ne but kisan cewa ibadah zakiyi yar uwa
reply 0
Zahrau haladu Jan 1, 01:25 PM
Na'am uhmmm yar uwa ya kamata ki sani cewa responsible tin ki ne kima mijin ki abunda ya ke so ma tuqar bai sabawa addinin musulun ci ba and Kuma da kike cewa wai kunya kike ji ay ba'a kunya a zamantaker aure manzon Allah S.A.W ya koyar damu yadda ake zaman aure da ana Jin kunya da bai koyar da muba pls ina baki shawara ki cire duk wata kunya ki nuna wa mijin ki soyayya Yas bai kyauta ba haramun ne kallon bf but ke zaki nuna masa Babu kyau ki sashi ya Dena kallo Dan Allah miye wasu turawa duk abunda suke ae zaki iya mai da shi ya koma ta hanyar da musulun ya koyar da mu pls idan baki sani ba ki cire kunya ki je ki koya if not zaki zo kina da na sani Allah ya kyauta
reply 2
MssKulthoum Jan 1, 01:44 PM
Shiyasa akace yanzu ana so ayi kaman skul na karantar da Rayuwar aure for both gender gaskia zai taimaka sosae Allah yasa mu dace ki mishi wa’azi kice bakyau sai kuyi yanda aka umurta
reply 0
Anonymous #2 Jan 1, 01:59 PM

sosai ma... learn to control him by yourself ehn and idan ba aikata abin ya saba ma addini ba do it
reply 0
Saudat abbas Jan 1, 02:36 PM

wlh bro anayi but wata tana ganin tafi karfin tayi hkn ko Kuma Wai kunya wlh babu wata tunda shiyafara saninki a mace nd Kuma aganina tanafadin yana kallon bf idan xatayi mai abunda yakeso xata iya Jan hnkln shi ya daina harda xata you abunda yakeso but from her reply gsky bana tunanin xatayi
reply 1
Fawwaz Jan 1, 02:42 PM
he's wrong for watching porn movies, but for u to deny him anything can lead him to find pleasures outside, daga baya a zo ana malama hide my id, mijina s cheating on me
reply 0
Yazeed Jan 1, 02:51 PM

Amma aganina ba rashin kunya bane idan Ana wayar da kai tunda ibadah za,a kuma bawai haramun bane ga addini
reply 0
Yazeed Jan 1, 02:56 PM

ya sallam irin wannan shi kesa sai kiga ba,a dade ba Ana samun issues ina batun kunya wajen aure haba poster pls kitsaya kiyi tunani kinason mijinki shiyasa kika aure shi babu maganar kunya a aure tunda har kedin matarsa ce wlh ki tsaya kiyima mijinki biyaya kwarai
reply 0
Trustee Jan 1, 04:06 PM
hahahaha hmmm funny...Allah kyauta
reply 0
Seeyermerh Jan 1, 04:11 PM
Tom allah ya kyauta dai
reply 0
Dr A A Jan 1, 04:19 PM
Naam banji sosai ba fa🌚🌚 kamar network en nan baya da kyau fa
reply 0
Anonymous #4 Jan 1, 04:56 PM
Sister tsakaninki da mijinki babu wani iskanci sabida aure kukayi na sunnah kuma duk abinda zakimishi lada zakisamu kishire duk wata kunya kimasa abinda yakamata tunda abinda yanuna miki yakeso kenan duk da kallon BF haramun ne a muslunci amma ke dakanki zaki gyarashi har yadaina Akwai littatafai da dama da zaki iya koyar styles kala kala ta yanda zaki gamsar da mijinki yaji baya kaunar wata mace saike please kiyi kokari kinema sabida iya kwanciya,kwalliya,tsapta,Iya girki,Ibada,Hakuri da biyayya sune zaman aure yar uwa Allah yakara hada kanku Ameen.
reply 3
Sayyid hamzah Jan 1, 05:14 PM
irin wannan post din ma bai kamata ba sai ki sami wata ku discussed akan abun ta baki shawara sai ku sami mafita amma kinzo media ki fada wa duniya sirrin gidan ki
reply 2
Khadija Abdullah Jan 1, 05:31 PM
Wlh you better do him the way he wants bawani magana jin kunya miji kine Wlh idan kika bari yazo ya dai na miki haka kinshaga uku bari nabaki lbr baki ga wani posting da wata tayi akan mijin ta yaci bata iya kwanciya bah kina so ya kawo waci zata dinga mai haka kena ai wasu mazan haka suke suna san matan su sudinga musu karuwacin so you better don’t see it as anything kigode yana nuna miki abunda yake so
reply 0
Ameeerah21 Jan 1, 05:46 PM

Kuma Allah y tsine mah me haka kuma auren bai albarka Koh iyaye ba'aso a fada mawa balle frnds. Allah yasa mu dace
reply 0
Baffancy Jan 1, 05:51 PM
subhanallah wannan maganar gsky babbace yar uwa ki sani nabiyy (s.a.w) y koyar damu dukkan wasu dawainiya ta aure is better for you ki koma makaranta sbd batunki y nuna gsky akwai karancin hakan sbd inda ace kinyi karatu sosai to tabbas duk lokacin d mijinki yake son kisantar ki kika ki yarda to tabbas zakisha tsinuwar mala'iku....shi kuma gsky kallon BF ba abune mai kyau b sbd haramun ne manzo (s.a.w) y mana nuni d duk wanda y kalli tsaraicin wani to d Wanda y Bari aka kallo to tainiwar ubangiji t tabbata akansu sbd haka sai ki masa tuni tunda ke matarsa ce kinfi kowa kusa dashi yanxun.....sannan kije ki koyi yanayin kwanciya tunda yana so..Allah y rufa asiri
reply 0
Sayyid hamzah Jan 1, 06:27 PM

Ameen guys we should be very careful akan wanda zamu aure bazan aure mace tazo duniya tana yadani bah Allah ya bamu na gari baki daya
reply 1
Sadeeqsak Jan 1, 06:54 PM
Maganar BF ki masa Nasiha ya daina, amma maganar s*x positions da yake so wannan bai sa6awa shari’a ba. Kuma babu wanda yace kada kuyi mu’amalarku da rana tsaka. Ai ko yaushe kuke da 6ukata kawai ku zakkewa juna kawai. Allah ne mafi sani.
reply 0
Yazeed Jan 1, 07:10 PM

Ameen ya Allah
reply 1
Fantayus97 Jan 2, 12:11 AM
Anonymous #5 Jan 2, 07:20 AM
You better remove kunya a rayuwarki tun yanzu tunda kinsan waye shi. Wallahi kije ki koya duk styles din nan if not ko yakara aure ko ki rasa shi ma yan waje. Babu maganar kunya a harkar kwanciya fa my sister.
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Female best friend General
Looking for poetic lady Meetup
married men wahala Marriage
Seeking for friends General
a never ending love General