Anonymous
May 9, 08:41 AM
In marriage does it mean mens can do whatever they want unlike women
7
It always surprises me idan naga yanda ake kuntata wa mata da sunan aure (I’m sorry nasan da yawa zasu ce what the fuck am I trying to say) a gaskiya in my opinion yanda ake treating mata a gidajen auren su is not fair I.e zaka ga namiji ya futittike shi dole matar sa bazata social media ba, kuma ga irin kayan da zata saka, shi bai yarda tai mu’amala da wani ko wance ba and so on, wani ma koda ya barta da waya ya dingi bin kwakwaf me takeyi a ciki haba why all this could you imagine akwai mijin da sai matar tayi bacci zai dauki wayar bincike ko a shiga toilet dashi, amma shi zai iya ganin hoton wance yai like or comment romantic but the wife even with friends sai an tuhume ta haba maza!!!! Allah dai ya kara shiryar damu. Ramadan Kareem Arewaup family.