Some things women should know about Men
Anonymous Jan 1, 07:26 AM

Some things women should know about Men 0

1 me yasa mata kuke tunanin namiji zai iya maki lalurar 50k above ba tare da zaeyi benefiting ba๐ŸŒš? 2 shin namiji ya taba baki 50k above ba tare da yayi request en wani abu daga gare ki ba 3 shin kin taba haduwa da gayen da yake iya maki lalura( anko, data, kati, shopping ๐Ÿ›๏ธ,) amma bai taba koda rika hannu ki ba
post

Replies

(18)
Seeyermerh Jan 1, 07:34 AM
1.daman ai duk wacce tace namiji ya bata kudi TOhm shima bazai ji kunyar yace ta bashi wani abun ba shiyasa duk talaucin mutum kada yayi roka 2.no ni koh 10k ne karshen kyauta shima ran birthday n aka ban kuma koh taba jikina ba wanda yayi Wlh 3.yes kati da data but banda ragowar sannan duk namiji da yayi kokarin taba jikin ki saurayi koh frnd kar ki tsaya cewa bn so kin wani kar y wuya kina so ma kenan,ai yana farayi miki kice dallah malan wnn wane irin iskanci ne zama ki iya Marin sa idan y taba miki bai daina ba ๐Ÿ“Œ
reply 2
Anonymous #1 Jan 1, 07:37 AM
2.. sosai ma infact sau daya muka hadu a department dinmu muka exchanging numbers kuma a ranar ya koma garin su amma in just 5months ya kashe min over 200kโ€ฆ he has my account number so saide naga alert kawai โ€ฆand if not nasan pos din da yake tura kudi da shi ba da baze taba fadamin shi ya turo baโ€ฆ. unsolicited messages be taba min ba neither pictures.. and you know what?? be taba cewa yana so na ba
reply 2
Anonymous Jan 1, 07:46 AM

irin wayan nan kadan ne gsky sannan wasu daga cikin irin su sunayi ne don gwada mace if she truly love them ana samu gsky amma basa da yawa
reply 1
Mbmustapha Jan 1, 08:22 AM
Ba gabadaya aka taru aka zama daya bah honestly. But the overwhelming overwhelming majority of guys will definitely definitely ask for something, most likely your body. Allah ya qaara shirya mu baki daya.
reply 2
Zahrau haladu Jan 1, 08:54 AM
Uhmmm to masu saurayi ana maku tambaya ku fito ku amsa ni nayi Nan๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถbut an jima zan dawo na karanta komett..... Dan Allah a taqaita rubutu tuuuu oooooooo
reply 1
Meenerh MG Jan 1, 09:41 AM

hakane kuma ... I thank Allah(SWA) har yau ban taba cewa ya bani naira biyar ba ko da kuwa ina tsananin buqata kuma har yau duk da ba sosai muke waya ba bai dena min ihsani ba
reply 1
Anonymous #4 Jan 1, 10:51 AM
Ba duka aka taru akazama dayaba. I used to think the same way, Until some one came along and completely changed my thinking. I will never stop praying to the almighty to replenish his earnings. He has been kind and generous for no reason and for many years without asking for anything return. Wallahi Akwai nagari saidai babu yawane. If a man loves you genuinely he doesnโ€™t need a reason to be nice.
reply 2
Fatima Muhammad husain Jan 1, 11:22 AM
ba kowani namiji bane sai yayi amfani Dake zebak kudi kokuma ze Baki don ya samu Abu, am a living witness
reply 0
Fatima Muhammad husain Jan 1, 11:25 AM
akwai Wani saurayi danayi he was willing to take me along with him to Dubai muje mu more rayuwar mu Kuma in yazo kullum sai ya ban 10k na cati I wasn't comfortable with him don kudin nayawa daga baya ya fito Fili shi sex yakeso I should be his sex toy kawai Yana spending mun, majority of men are like dat na 5% remain that are with pure intentions
reply 2
Anonymous #2 Jan 1, 05:24 PM
Nidai gaskiya wani yatamin lalurar datafi 100k kuma ko hannuna bairike ba kunsan yaakayi??? Atakaice Watarana Ina School wannan gayen yakirani daman muna waya dashi yacemin gani a kano yazaayi mu hadu nacemishi ina lectures saidai idan nafito saikazo kasameni a kofar hostel budar bakinsa waisaidai idan nagama zuwa yamma nakirashi saiyazo yadaukeni sabida shi baya kwana shi kadai abin yadauremin kai Duk da nasan dan iska ne amma bankawo zai iya cemin haka ba banmusa masa ba nanuna mishi na amince koda yazo dayamma nace mishi zaifara kaimu Mudassir nd brother nida kawata zamuyi siyyaya Aikuwa ya amince yakaimu muka kwashi kaya masu tsada yadawo damu hostel kunga saukan danayi daga motarsa nashiga da kaya hostel bankara fitowa ba saiwashe gari da zantanfi class Nadannawa shege blocking Dan Allah kunga laifina????
reply 0
Anonymous Jan 2, 07:28 AM

๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ wasu matan suna da gane krt amma wasu hmm da watace gani zatayi tasakashi kashin kudi idan bataje ta kwana dashi ba duk bata kyauta mai ba ko kuma idan bata amince ba gobe idan ya dawo wa zae fita ya yimata irin wannan siyayyar sabida mata gsky kunada raunin zuciya sosae
reply 0
Fatima Muhammad husain Jan 2, 04:16 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
reply 0
Anonymous Jan 2, 04:45 PM

๐ŸŒš
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
I need Advice Advice
Complains General