abokina ne matarsa ta mutu yau kusan shekara biyu kenan kawai kwana biyu sai Naga suna soyayya da "Yar yar matarsa data rasu, (da babbar yarinyar da matarsa data rasu uwarsu daya ubansu daya) Dan Allah aure a tsakanin su?
ya halatta ya aureta tunda matarsa mutuwa tayi .. a wani gun ya tabbatar da in ya saketa zai iya auren yar qanwarta amma tunda ya zo anan cewa rasuwa tayi kaga akwai halacci a auren… Allah shine mafi sani
Babu laifi idan ya aure ta. Akwai aure tsakanin su. Koda ma sister din matarsa ya nema ba laifi ciki
tabbas ya halitta sosai hkn ake so ma kuma ba wai mutuwa bah koh sakinta yayi aure ya halatta
💯 ya halatta
Yas ya halatta ya aure matuqar wani hanin shari'a bai shiga tsakani ba Allah ya sa mu dece Ameen
zasu iya aure mana kai harda haihuwa abunsu🌚
Hhhhhhhh Allah y biya Doc
😂
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment