Salam, management of this app. Please a yi wani abu a kan notifications din nan mana. Like we should know if people are even viewing our profiles or something, amma ba dadi bamu ganin komai sai jiran tsammani. The silence is discouraging. Sauran users ya kuka gani?
gaskiya kam ya kamata a upgrading app din ya Zama a chat private da kuma profile ana gani
yes gaskiya ba daadi ya kamata ayi wani Abu a kai
yeah
walahi I second this 🙌
Please management look into this issue, ba dadi
gaskiya dai
W salaam, you get a notification when someone sends you a request or message.
but just viewing of profile does not send notification.
but we will take this into consideration
Please do, thank you
gsky kam and in an turo maka da notification that anyi reply wa comment din ka once ka to clicking yakai ka inda Akayi reply din
Ina ya ganin Ana reply wa comment Dina amma sai na je na duba Inyi ya wiriwuri da ido 👁 ban gan shi baa 🌚
Ai sai kin sha wahala zaki gani, and these days sai kin kai kan reply din da kyar sai app din ya cije dole sai kin kulle shi gaba daya
eh wlh
gsky dai kwana kin nan naga yana glitching dayawa kam
dan Allah admin kuduba shi
I’m addicted to this app wlh 😭
kaman wasa
Lol, sure they are working on the glitches since it's a general issue
yeah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment