๐—”๐—ป๐—ผ๐˜๐—ต๐—ฒ๐—ฟ ๐—ฑ๐—ฒ๐—ฐ๐—ฒ๐—บ๐—ฏ๐—ฒ๐—ฟ ๐˜„๐—ถ๐˜๐—ต๐—ผ๐˜‚๐˜ ๐—บ๐—ผ๐˜๐—ต๐—ฒ๐—ฟ ๐—ถ๐—ป๐—น๐—ฎ๐˜„
Anonymous Dec 18, 09:40 AM

๐—”๐—ป๐—ผ๐˜๐—ต๐—ฒ๐—ฟ ๐—ฑ๐—ฒ๐—ฐ๐—ฒ๐—บ๐—ฏ๐—ฒ๐—ฟ ๐˜„๐—ถ๐˜๐—ต๐—ผ๐˜‚๐˜ ๐—บ๐—ผ๐˜๐—ต๐—ฒ๐—ฟ ๐—ถ๐—ป๐—น๐—ฎ๐˜„ 0

toh Allah gamu gareka another december without mother inlaw ๐Ÿ˜‚ Allah ka shiga lamarin mu Allah kasa wata december tazo da Mother inlaw๐Ÿ™
post

Replies

(29)
Anonymous #1 Dec 18, 09:43 AM
There is more to life than being stuck in Marriage expectations.
reply 0
Zarah mohammed Dec 18, 09:50 AM
Amin Amin ๐Ÿ˜‚
reply 0
Anonymous Dec 18, 09:55 AM
Anonymous #3 Dec 18, 11:05 AM
Ameen y Allah ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
reply 0
Fauziya Dec 18, 11:10 AM
Amin Amin
reply 0
Floxxy Dec 18, 11:17 AM
ameen thumma Ameen
reply 0
Saudat abbas Dec 18, 11:28 AM
ameen ๐Ÿ™ da masu tmby yaushe xakiyi aure duk muhuta wlh
reply 1
Saudat Mansur Dec 18, 01:07 PM
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
reply 0
Anonymous #2 Dec 18, 03:22 PM
amen harinda gaskiya kike
reply 0
Anonymous Dec 18, 03:41 PM

da qarya nake๐Ÿ˜’
reply 1
Anonymous #2 Dec 18, 03:45 PM

๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€ Abu a duhu indeed I just pray back to you
reply 0
MATAN SOJA Dec 18, 03:56 PM
Allah ya kawo mana nagari ๐Ÿ™๐Ÿฝ
reply 0
MATAN SOJA Dec 18, 03:58 PM

last week wata kawata tamun wannan tambayar walllhi bansan sanda na hauka ce mata ba ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Nide naji ana cewa ne nussy calm down God abeg oo ๐Ÿ˜‚
reply 0
Saudat abbas Dec 18, 06:31 PM

wlh akwai haushi mn sumanta cewa tym ne ba'asa lkc but kowah yada meka da surutu idan matar sure ce cewa nikeyi toh kicema mijinki y aureni xakijita kamar tayi hauka๐Ÿ˜‚
reply 0
Anonymous Dec 18, 06:40 PM

commot joor,something is definitely wrong with some ppl.negative thinking Anty/Oga with due respest and cikin girmamawa yauwa kwakwal wa ba yaja.๐Ÿ˜Š
reply 1
Anonymous #2 Dec 18, 06:48 PM

๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€ isn't about negative thinking wasu Baka gane direction nasu wasu Allah have blessed them with someone to married Amma sun ye rejecting nashi they're waiting for golden boy to show up shiyasa wasu zakiga harsun fara tsufa agida su daga nan zasu fara regretting
reply 0
Anonymous Dec 18, 07:21 PM

Ayyah! bakin da bai taba karya ba har ya bar duniya yace a nemi tsari da talauci tunda har fiyayyen halitta yace a nemi tsari da talauci to kuwa ba karamar musiba bace Allah ka cigaba da katangemu da shi sann wadan da suke talakawan ba su suka so su kasance a talaka ba shiyasa annabi yace a nemi tsari dashi. sannan akwai masu mutuwar zuciya bazasu tashi su nema ba sai karyar fake life din banza that they ca'nt even afford it su fake da Allah bai basu ba bayan basu tashi sun nema ba kuma dai Allah ba ruwan kudi zai musu suna kwance ba. sannan the golden boys idan ma golden din ne they worked for it duk kudin baban su tashi yai ya nema ko duk kudin su tashi sukai suka nema ahtoh sannan to be frank ba wanda baya son jin dadi arayuwa ciki kuwa har da kai/ke๐Ÿ˜‰ yeah sann masu jiran golden boys to show up do you want them to wait for broke guys?ehn you want them su bar jin dadi su fada wahala? idan ma sun tsufa A gida Allah ne yai zasu tsufa agida Aure lokaci ne kamar yadda mutuwa take lokaci yadda zaka mutu ko anaso ko baa so ko an shirya ko baa shirya ba hka Aure ma ko An shirya ko baa shirya ba ko anaso ko baa so sai Anyi.. so dear ladies is better to marry late than to marry a wrong person,80% na masu auren yanzu are living a hell wollahi da da yanda zasuyi su fito fitowan zasuyi. so my dear Am waiting for my golden boy kuma nagari to show up as far as adduan uwa bayada hijabi tsakanin shi da ubangiji kuma munyi imani cikakke da tawakkali akwai golden boys da yawa yar uwa/ dan uwa agari kuma nagari we will insha Allah meet them zuciyar yan hassada ta Buga๐Ÿ˜‚๐Ÿ™... If you truly like something or to achieve something in life trust Allah work hard i said work hard and pray hard salatin annabi and Allah Azza wajal will suprise you yadda makiya zasu zama silipas a take yan air๐Ÿฅด thank you.
reply 1
Saudat78 Dec 18, 09:58 PM
Ameen y Allah
reply 0
Ayeesher Umar Muhammad Dec 18, 10:25 PM
Ameen ya Rabb..Da masu cewa kinki aure,ko Kuma har yanzu baki kawo miji ba
reply 0
Anonymous #2 Dec 19, 05:19 PM

you should keep staying at your parents house ๐Ÿ  tell golden guy show up da ma anchi yaran gidan Mallam shehu sunfi kowa guri, to marry a rich guy. what' I want you should know arziki na Allah he can make you poor at same time he can make you rich. someone posted a story I think you should go and read it yana magana Akan irinku regarding people that are looking for husband
reply 0
Anonymous #2 Dec 19, 05:23 PM

this is the story title (most women now are single because they're looking for HUSBANK'S NOT HUSBAND) just scroll down on your page you will see it
reply 0
Anonymous Dec 20, 05:29 AM

before saying anything first of all who told you kowa da ke nan neman partner yake am pretty much sure wasu kawai suna nan ne domin su karu akwai alots of problem da mutum yake dashi bashida wanda zai fadawa yazo nan yai posting and Alhamdulillah mutane masu hankali da ilimi da fahimta unlike you๐Ÿ˜‰ suna bada amsar da duk wanda yagani zai karu. sannan ko kasan cewa you lack something precious a rayuwa which is Fahimta ban sani ba ko an taba fada maka ko baa taba nidai gashi zan fada bakada fahimta sam! its just a normal post Abun dariya a wuce wajen but kalli abinda rashin fahimtar ka ya jawo! as if daman wata ta ki ka sabida bakada kudi๐Ÿ˜… kazo zaka huce haushin ka Akai na. Toh sorry ogah take a deep breath and relax. ARZIKI DA TALAUCI NA ALLAH NE you are right Annabi bai ce mu Roki Allah talauci ba ranka ya dade sannan idan mun kasance talakawan sai mu roki Allah tsari dashi Yanzu kai da kake dan gidan malam shehu A haka kke so ka kare rayiwarka A talauce? naga kai Ado kake dashi kamar idan baka son Arzikin sai ka roki mai bayarwa ya hana ka dama Ance gaba ce mai tsanani tsakanin talaka da mai kudi yadda bakai ka zabi talaucin ba suma ba su suka zabi Arzikin ba Allah ne ya basu duka. duk wani mai nazari kila ya gano da ma hassada a zancen ka๐Ÿ˜… dan uwa ta ina zakayi gaba kana wa mutane kyashi da hassada? Ai Aganina da kana da isashshen Hankali ko fitowa nai nai posting Ina neman miji nagari mai kudi ai sai kace min Amin ko.NA GABA WALLAHI YAI GABA NA BAYA SAI TSITAR HULA!!!
reply 0
Anonymous Dec 20, 05:43 AM

kafin ka karanta kila na karanta you are not worth my precios Time๐Ÿ˜.toh ko wama ya fada ma neman mijin Aure yakawo ni nan Oho toh idan ma shi ya kawoni kana da matsala da haka? ko kadan baka da fahimta A rayuwa idan kamin kasha ka kiyayi wanda zaka karayiwa erin haka nan gaba idan kunne yaji jiki ya tsira.Yauwa dan uwana dan gidan Malam shehu Atashi Anema yauwa A rabu da mutuwar zuciya Allah yana temakon wadanda suka jajirce suka yi Addua ne ba wadanda suka kwanta just waiting for miracle to happen ba, idan ka tashi ka nema ka jajirce Allah bai yi lokacin ka bane its fine A raayina zanyi iya auren irin wann Amma baka tsinana uwar komai ba kace Allah bai baka ba kuma ya ba wasu kana musu kyashi da Hassada dan Allah taya zakai gaba? Ai a waje daya zakai ta tsayawa Allah baya Azurta mai hassada kaji, ka tashi ka nema iya iyawar ka kayi Addua zaka ce na fada maka Allah zai baka sann ba macen da zata kara rejecting dinka dan baka da kudi I Think i have to post something relating to this. shawarace mai kyau n baka.
reply 1
Anonymous #2 Dec 20, 05:48 AM

ayyah I wish you know what I archive in life BA xakichi ๐Ÿ˜€ in hasada ma I already go far beyond your imagination Inna Miki fatan alkhaire. I don't want to waste my time for unnecessary issue. for know you are the one looking for golden guy not me all the best for you.
reply 0
Anonymous Dec 20, 02:54 PM

same here oo๐Ÿ˜‚ i already have my golden boy ogah๐Ÿ˜… shiyasa na zakalkale ai kuma insha Allah mutu ka raba takalmin kazaa. you went far beyound someones imagination not mine you have no idea how far my imaginaton is๐Ÿฅด. Aa fa ogah inda you re far beyound my imagination bazaa rejecting naka ba bcos of brokeness (kalamanka sun fi kama dana wanda yazo huce haushi). All the best to you Allah ya shirye mu yasa mudinga fahimtar mutane mu kuma daina yanke musu zato ko hukunci ba tare fa mun san su ba Allah ya sa mu kiyaye gaba๐Ÿค—๐Ÿ˜.
reply 0
Hauwaaaaaaaaaaaaaaaa Dec 20, 08:44 PM
amiin๐Ÿ˜‚
reply 0
Anonymous Dec 20, 10:15 PM

Ehh mana sis๐Ÿ˜‚
reply 1
Fatima Alfa Dec 20, 10:28 PM
ameen
reply 0
Hafsarhh Dec 27, 07:16 PM
cross over kenan๐Ÿ˜…๐Ÿ’”
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage