Sai kaga yarinya tayi ta adu'an neman Allah ya aurar da ita Sai Allah ya amshi adu'arta za'a kaita dakin mijinta tayi ta rusa kuka ita a dole so take mu yarda bata son bari gidansu.......as a single lady gani Nike kamar mocking dinmu marasa aure suke
hahaha πππ some people are funny wllhi l remember something exactly like this happen. I was like kin gan matar da aka gama entertaining din murnar aure da ita har da kukan Bata son ta tafi ta bar mum din ta sai da brother din ta abun ya Bashi haushi wllhi
πππ
Kukan dadi kawai sukeππ
π€£π€£π€£
hhh
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment