plss arewaup members ku bani shawara,Am 24yrs duk samarin da na taba yi a rayuwana basu zama babu fada ba komi sai muna cikin zaman lfy,ko wanne a karshe saidai kiji yace min inyi hakuri an hada shi auren cousin,kuma wllh ina yin iya bakin kokarina to keep d relationships.abin yazo min ma yanzu ina tsoron in fada son wani domin ina gani shima in d end hakan zai faru..plss help me🥲🥲
A wane gari kike pls?
zaria
Comment has been deleted
enyeeeen baaaa rabo ya kawoki😂 dan kiji na fada miki Allah sa adace
opps this is nothing ai
it's part of your destiny, take a deep breath calm down keep praying the future is bright insha Allah
u will soon meet the love of your life
Tom Kinsan kowa Akwai kalar Qaddarar da Allah Yayi mishi may be takice a haka, so calm down Allah zae kawo miki jiki na gari da yardar Allah
insha Allah,jazakallahu
Allah ya kyauta
Allah yayi miki zaɓi mafi Alkhairi a gareki
women are going through a lot wllhy😪
Allah sa mu dace.
ameen Ya hayyu🥲
Allah Sarki Poster, Nima the Same Thing Da Nake Fuskanta Kenan, Amma Ni Na Taba Yin Aure, Recently Wanda yayimin alkawarin Aure Naga Yayi Aure shekaran jiya. Allah Yana Sane Damu, Kowa Da Irin Kaddarar sa, Allah Yasa Muci Jarrabawar.
Comment has been deleted
Now you can take it down.
Thank you
then moment you area anonymous then you are not open enough… in a relationship babu boye boye
been anonymous doesn't mean am nt open
after hardship there will be ease insha Allah everything is just the matter of time
with time and patience komai zai wuce
yar uwa bake kadai bace, akwai masu wannan issue din da yawa hakuri zakiyi kowa da irin jarabawar sa a duniya , ubangiji ba mancewa yayi da ke ba kiyi fatan Allah yabaki ikon cin jarabawa nan 😊
dnt rush my sister surely time will come
just be prayerful
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment