Anonymous
Nov 29, 04:27 PM
Please advice me. I'm tired of my house
2
My neighbors hates me and my family,akwai lokacin da dannau ya danneni my baby of5months lokacin yanata kuka ni bansan inda hankali na yake ba,these people ba wacce ta shigo ta duba taji ko lfy more than 30mins jariri na kuka kuma ba'aji motsin uwarshi ba ai ansan ba qalau,sai wata matace tazo wucewa ta window na ta waje taji kukan baby,har taje wajenda zataje tadawo amma bata daina jin kukanba,shine ta shigo tayi magana ni bana hayyacina... Dayar neighbor haka kawai saita fara malice dani da yarana ko nayi mata magana taqi amsawa,kuma bansan menayi mata ba
Dayar kuma idan taganni ko mijina taita waqe waqe,rannan yaronta yaga mijina yace oyoyo baba,budar bakinta wai ,babanka yana kasuwa. Idan ta hango girkin danakeyi gobe saitayi kalarshi,idan ina wanki itama saita kwaso ta farayi duk don kada insamu wajen shanya.idan abu yafaru a makwabta bazasu fadamin ba saidai suje su kadai bandani, narasa yadda zanyi.gabadaya gidan ya isheni,kullum ina cikin daki nida yarana.
Bamuda halin kama haya a wani gidan a halin yanzu.ko shara nayi a tsakar gidan saboda a tsaftace waje,cewa sukeyi wai nacika iyayi.. Damuwa sunyimin yawa banaso depression ya kamani damuwa sunmin yawa 😫😫😫