Anonymous
Nov 28, 08:14 PM
my boyfriend suddenly changed, advice me please š
2
Please if possible i want to share my personal issue but please hide my ID i will be in the comment section please help me with thatš Almost 3 months kenan dana hadu da wani guy ya nuna yana sona nd nae accepting munyi soyayya sosae a farko but time goes on sae na fara ganin change a tare dashi he donāt use to care like yanda yake yi a farko always and he donāt use to call or chatt, sometimes sae muyi 2days mah bamu chatt bah or call rannan just na kirashi but banyi mae complain bah akan baya kirana or chatt bayan mun gaesa yake cemin plxx nayi hakuri karna ga baya kirana yanxu ba laefin shi bane sbd krt neh though nasan yasha nuna min krtn shi yana da muhimmanci nd yana bawa krtn shi lkc ss so ya bani hkr yace bawae baya sonah bane plx karna dauka haka. Nima sae na nuna mae bakomae but duk da haka bae canxa bah bah call bah chatt what i didnāt understand shine nobody is too busy for the luv of his life thou Iām really confused yana soyayya neh da wata neh ynx or ya dena sona neh thatās why he donāt use to care like yanda yake a baya or what??? And shima ya sani time dinda muke soyayya na nuna mae love,care,respect nd so onā¦ cox shima ya nuna min hakan nd ya nuna min shi aure nah xae yi nima na yarda shi nake so xan aure cox yana da good character but ynx ya fara canxa min tunani nah cox i canāt marry mutumin daya dena sonah no matter how yanda nake son shi xan hakura idan har na fara ganin alamar like ya dena sonah. Ni ynx bnsn a wane matsayi nake a xuciyarshi plxxxx post kuna ganin nae ignoring dinshi or na kyaleshi mu cgb da syyr a haka šš? Iāll be in the comment section hide my id plx Iām in so much pain cox when i say i love you wlh i mean it with all my heart ššš nd baya garin nan ya taki krt