A DU'A TO ALL SINGLE LADIES HERE
Anonymous Nov 26, 03:13 PM

A DU'A TO ALL SINGLE LADIES HERE 29

Ya hayyu ya qayyum dan Alfarmar sunayan ka 99 dan sirrikan da suke cikin su wanda ka sanar mana da wanda ka barwa kanka sani dan siffofin ka madaukaka ya Azza wajal ka zaba mana abokanan rayuwa nagari wadan zasu so mu su kaunace mu ayadda ka halicce mu ya Allah🥺 wadan da zasu ririta mu su tattalamu su girmamu su mutuntamu su kula damu kamar ransu ya Allah wadan da hausawa muke musu laqabi da MIJIN MARAINIYA,MIJI NAGARI ya Allah wanda zamu masa biyayya mu zamu mataye sanyin idaniya kuma abun Alfahari agaresu wanda in sun kallemu xasu murmushi a fili ko a boye su gode maka bisa niimar da ka musu a mastayin samun mace tagari ya Allah a ka kaimu cikin dngin miji nagari iyayen sa yan uwansa da abokanan sa wadan da zasu somu da zuciya daya🥺🙏 muma mu so su ya Allah aduk gari ko unguwar da ka kaddara zamuyi rayuwar Aure acikin ta Allah ka hada mu da makota nagari wadan da zamu hade kai mu zamo tsintsiya madaurin ki daya..ya Allah in munyi Auren kasa kwanciyar hankali farin ciki wadatr zuciya hakuri da juriya fahimtar juna yiwa juna uzuri uwa uba so da kauna su jagoranci rayuwar auran mu kasa in mun shiga mun shiga knn ba yaji ba saki sai dai mutuwa ta raba ya Allah🙏 Allah kaine mai yanzu yanzu kaine mai kun fa yakun ita kanta kasan cewar amincewar ka take nema ta kasan ce Allah kayi ikon ka akan mu ....Ana ganin Maza je nagari kamar sun kare ya Allah ka karyata tunanin da hasahsen mutane akan mu duk nisan inda miji nagari yake Allah ka hada mu da su muma kasa mu kasan ce nagari agare su ba cuta ba cutarwa wanda baze iya fushin minti 5 dani ba😅🙈🥺🙏 ya Allah in a kaddadarar mu akwai zama da kishiya ka hada mu da tagari in mune uwar gda kasa mu zamu uwar gda tagari mu baza sarautar mu cikin aminci da lumanar ka in kuma mune Amaren 😅 Allah kasa mu zama amare na gari Allah ka mana katangar karfe da hassada......Ameeeeen ya hayyu ya kayyum Allah ka bayyana min dan Aljannah na🙈♥️🥺 duk nisan inda yake ka hadamu dashi nan bada dadewa ba. DEDICATED TO ALL SINGLE LADY HERE♥️ I LUV YOU.DAN ALJANNAR KI NA NAN TAFE BI IZINILLAH ACIGABA DA ADDUA DA HAKURI AJI AKI JI AGANI AKI GANI😅🙏 BISSALAM
post

Replies

(33)
MATAN SOJA Dec 10, 08:27 PM
Ameeen ya Rahman
reply 0
Ayeesher Umar Muhammad Dec 11, 02:13 PM
Ameen thumma Ameen ya Rabb 🤲
reply 0
Fatima dauda Jul 15, 04:36 PM
Ameen ya rabbil Aalameen
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage