Nov 22, 12:37 AM

mata a yau program

slm wlh so nake na shiga chikin shirin mata a yau because I have a lot to discuss 🥺taya zan samu daman nan kuwa

Replies

(2)
Nov 28, 07:18 PM
Ko ba mata a yau zaki iya isar da saqinki a social media ai. A kaduna kike?
Dec 5, 11:00 PM
Truelove Nov 28, 07:18 PM

Ko ba mata a yau zaki iya isar da saqinki a social media ai. A kaduna kike?

0
a kano nake
×