Assalamu Alaikum malama don Allah aja kunnen yan aji masu zuwa a app basa duba profile din mutum su tura request and when accepted they know u aren’t in same state Ko kuma ba neighboring state kuka ba sai yayi shooting shot dinshi taji sonshi ya shiga ranta kawae yace yana ganin maybe iyayenshi bazasu yarda ba for goodness sake kasan hakan ka bari kukayi introducing juna it really hurt Wallahi abin ba dadi please ku daina Wallahi abin yana touching heart sosae in kasan bazaka iya ba sai ka haqura har ka samu yar garinku aure Kuma ai ba inda baya kai mutum that’s life Nagode keep me anonymous
sorry
keep praying
Eyyah sorry 😣 abu beyi dadi ba kam
ayyah sorry I feel your pain sister
Allah zai kawo Miki nagari
Sorry dear, thou duk wanda kika hadu dasu babu naki a ciki da akwae mijinki wlh ko bango duniya kike saeya biyoki ki cigaba da addu'a naki na nan xuwa insha Allah
exactly
It hurts kam gaskia…but in kinga hakan ya faru he’s not for you ne, what’s meant to be yours will be yours insha Allah
Allah ya kyauta gaba
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment